Abbkytv24

Abbkytv24 Graduate from Bayero University Kano Historian by profession. content creator,Muslim,Music Composer.

Wannan shi ne burin kowanne Ɗanamiji. Dan haka a matsayin ki na mace kisan yanda zaki kula da kan Mijinki a wannan gurbi...
31/07/2025

Wannan shi ne burin kowanne Ɗanamiji. Dan haka a matsayin ki na mace kisan yanda zaki kula da kan Mijinki a wannan gurbin.

31/07/2025

Yau dai bara mu haɗa soyayya ka/ki ajiye fulawa 🌹muga wa zai ɗauka 👇

Idan Yarinya nuna maka wannan alamar me take nufi.
31/07/2025

Idan Yarinya nuna maka wannan alamar me take nufi.

Jarumar Kannywood Kenan Soba an haɗu, wannan atamfa ta burge ni . Saura naji wani yace wani Abu 😏😏
31/07/2025

Jarumar Kannywood Kenan Soba an haɗu, wannan atamfa ta burge ni . Saura naji wani yace wani Abu 😏😏

Gaskiya shi dai wannan ya fita da fitar sa, ko Mace bata isa tace wannan bata da kyau ba sai dai idan hassada take wanna...
31/07/2025

Gaskiya shi dai wannan ya fita da fitar sa, ko Mace bata isa tace wannan bata da kyau ba sai dai idan hassada take wannan babu abinda bazata faɗa ba. Dama kowa mata sunfi son namiji wanda shi ba mummuna ba kuma shi ba kyakkyawa ba.

Maza: shin kafi son Mace kyakkyawa ko ka saffa saffa

Mata: kinfi son namiji mai kyakkyawa ko saffa saffa

31/07/2025

Ina ake so talakan najeriya yasa kansa 😭😭😭
Ni dai nace Masai

31/07/2025

I got over 6,500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Wato fim ɗin Hausa Duniya ne, kome yake leƙawa. Jama'a
30/07/2025

Wato fim ɗin Hausa Duniya ne, kome yake leƙawa. Jama'a

Ga kyau ga hijab ga bakar riga bari dai in tsaya haka ga ga ɗin naga tayi yawa 🤸🤸🤸
30/07/2025

Ga kyau ga hijab ga bakar riga bari dai in tsaya haka ga ga ɗin naga tayi yawa 🤸🤸🤸

Gaskiyar magana wannan fa shi ne burin kowanne Ɗanamiji.👌👌Kuma idan kin san baki dashi akwai matsala kam babba ma 😭😭😭
30/07/2025

Gaskiyar magana wannan fa shi ne burin kowanne Ɗanamiji.👌👌

Kuma idan kin san baki dashi akwai matsala kam babba ma 😭😭😭

Ni narasa gane wannan hoton ga rigar sanyi ta saka to amma anya wannan Wandon zai kare sanyi kowa jama'a 🤔🤔 ko kuma kwai...
30/07/2025

Ni narasa gane wannan hoton ga rigar sanyi ta saka to amma anya wannan Wandon zai kare sanyi kowa jama'a 🤔🤔 ko kuma kwai dai 🤸🤸🤸🚶🚶🚶

Gata da hijabi gashi da hula ko Mai ya kawo wannan jiƙewa akan gado ? uhum
30/07/2025

Gata da hijabi gashi da hula ko Mai ya kawo wannan jiƙewa akan gado ? uhum

Address

Sani Buhari Goran Dutse Kano
Kano
100700

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbkytv24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abbkytv24:

Share