
20/11/2023
Reshe ya juye da mujiya bayan da helikwaftan Isa’ila ya jikkata ‘yan kasar da ke shagalin biki a lokacin da ya bude wuta kan mayakan Falasdinawa ranar 7 ga watan Oktoba lokacin da sashen soji na kungiyar Hamas wato Qassam Brigades da sauran kungiyoyi masu rike da mak**ai s**a kai hari Isra’ila.
A cewar jaridar Haaretz, jami’an tsaron Isra’ila sun tabbatar da wannan lamari bayan binciken da ‘yan sanda s**a gudanar a kan mayakan Hamas da s**a k**a ranar 7 ga watan Oktoba.
Haaretz ta ce binciken ya nuna cewa mayakan Falasdinawa ba su san Isra’ilawa suna gudanar da bikin ba, wanda aka yi a kusa da Kibbutz Re'im da ke kan iyakarsu da Gaza.