18/01/2021
MUTUM NE YAKE JINYAR KARAYA, SAI JANABA TASAMESHI YAYA ZAYYI
AMSA
Yadda ya kamata yayi shine bayanin da malamai sukayi akai.
Idan zai yiwu yayi shafa a wajen idan yazo wanka to ya halatta, yayi wanka sai idan yazo wajen yayi shafa akai, kuma yaci gaba da gudanar da rayuwar sa a haka har sai ya warke.
Amma idan hakan bazai yiwu ba ya halatta yayi tayin taimama yana gudanar da rayuwar sa har zuwa lokacin da Allah ya bashi lfy.
Allah ne mafi sani
ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِليك