Arewa Multimedia Tv

Arewa Multimedia Tv Don kawo muku Sahihan labarai Ingantattu
Ilmantarwa Fadakarwa da Nishadantarwa

DA DUMI-DUMINSA:Jam'iyyar NDC ta tantance Peter Obi domin tsayawa takarar shugaban kasar Najeriya a zabe mai zuwa.
20/05/2026

DA DUMI-DUMINSA:

Jam'iyyar NDC ta tantance Peter Obi domin tsayawa takarar shugaban kasar Najeriya a zabe mai zuwa.

20/05/2026

KU KASANCE DAMU DON GANIN YADDA ZABEN FIDDA GWANI ZAI KASANCE A CIKIN GARIN MISAU.

‎EFCC Ta Miƙa Wa Gwamnatin Katsina kuɗaɗen Da Ta Ƙwato Naira Miliyan 837‎‎Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙa...
19/05/2026

‎EFCC Ta Miƙa Wa Gwamnatin Katsina kuɗaɗen Da Ta Ƙwato Naira Miliyan 837

‎Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta ce ta miƙa wa gwamnatin jihar Katsina kuɗaɗen da ta ƙwato daga wasu shari’o’in da ske zargin karkatar da kuɗaɗen gwamnati, waɗanda s**a kai darajar naira miliyan 837.

‎Hukumar ta bayyana cewa an ƙwato sama da naira miliyan 547 daga wani zargin karkatar da kuɗaɗen haraji da s**a haɗa da tallafin wasu ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa irin su World Health Organization da Médecins Sans Frontières.

‎EFCC ta ce bincikenta ya gano cewa wasu ma’aikatan hukumar tara haraji ta jihar da wasu jami’an banki sunyi amfani da wata dama wajen karkatar da kuɗaɗen zuwa asusun sirri.

‎Haka kuma hukumar ta ce ta ƙwato fiye da naira miliyan 290 daga wani zargin almundahana a ofishin Akanta Janar na jihar.

‎Daraktan EFCC na shiyyar Kano, Friday Ebelo, ya ce kuɗaɗen mallakin al’ummar Katsina ne, don haka ya k**ata a yi amfani da su wajen ci gaban jihar.

‎A nasa ɓangaren, Dakta Kabir Abdullahi Yantumaki ya yabawa EFCC, yana mai cewa gwamnatin jihar za ta tabbatar an yi amfani da kuɗaɗen yadda ya dace.

Kamar yadda jaridar Katsina Reporters ta ruwaito

LABARI CIKIN HOTUNA:Hukumar EFCC ta chafke tsohon Ministan Wutan Lantarki a lokacin marigayi shugaba Buhari sunce sun k*...
19/05/2026

LABARI CIKIN HOTUNA:

Hukumar EFCC ta chafke tsohon Ministan Wutan Lantarki a lokacin marigayi shugaba Buhari sunce sun k**a shi ne a bisa zargin da ake masa na almundahana da karkatar da kudaden ayyukan wutar lantarki, musamman na Zungeru da Mambilla, wadanda aka ce sun kai kusan Naira biliyan 33.8. India aka yanke masa shekaru 75 a gidan Yari.

HOTO MAI MAGANA:Allah Ubangiji ya musu Rahma yasa Aljannar Firdausi tazama makomarsu
19/05/2026

HOTO MAI MAGANA:

Allah Ubangiji ya musu Rahma yasa Aljannar Firdausi tazama makomarsu

SIYASA RIGAR YANCI:Mai girma Gwamna jihar Oyo Seyi Makinde yayi aniyar  tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam'iy...
19/05/2026

SIYASA RIGAR YANCI:

Mai girma Gwamna jihar Oyo Seyi Makinde yayi aniyar tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyar (APM) mai alamar Rogo.

Wane fata kuke masa?

SIYASA RIGAR YANCI:Mai girma Gwamnan Jihar Gombe Moh'd Inuwa Yahay lya lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a jam'iy...
19/05/2026

SIYASA RIGAR YANCI:

Mai girma Gwamnan Jihar Gombe Moh'd Inuwa Yahay lya lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a jam'iyar APC.

SIYASA RIGAR YANCI:Sanata Shehu Sani yayi nasarar lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a Kaduna ta Tsakiya a jam'iya...
19/05/2026

SIYASA RIGAR YANCI:

Sanata Shehu Sani yayi nasarar lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a Kaduna ta Tsakiya a jam'iyar APC.

SIYASA RIGAR YANCI:Tsahon Gwamnan Jihar Kaduna Ramalan Yero ya lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a Kaduna ta Kudu...
19/05/2026

SIYASA RIGAR YANCI:

Tsahon Gwamnan Jihar Kaduna Ramalan Yero ya lashe zaben fidda gwani a Kujerar Sanata a Kaduna ta Kudu a jam'iyar APC

MAI GIRMA GWAMNAN JIHAR KANO ENR ABBA KABIR YUSUF YA GARGADI MADUGU CEWA KARFA A KAISHI BANGO ABUN BAZAIYI DADIBA.
19/05/2026

MAI GIRMA GWAMNAN JIHAR KANO ENR ABBA KABIR YUSUF YA GARGADI MADUGU CEWA KARFA A KAISHI BANGO ABUN BAZAIYI DADIBA.

19/05/2026

SHIRIMMU MAI SUNA ( RA'AYIN JAMA'A ) NA WANAN LOKACI TARE DA UMAR ISHIYAKU IBRAHIM A YAU TALATA 19/05/2026.

Address

Kesala Street Misau
Kano
750001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Multimedia Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Multimedia Tv:

Share