KANO STATE MEDIA

KANO STATE MEDIA kanostatemedia

Ganduje ya k**a aiki a hukumar kula da filayen jirgin sama na Najeriya
09/07/2025

Ganduje ya k**a aiki a hukumar kula da filayen jirgin sama na Najeriya

Tunda Sun Ce Don Kishin Talaka S**a Yi Hadaka, Na Saka Naira Dubu Dari (100k) Ga Duk Wanda Ya Kawo Min Hoton Makaranta G...
09/07/2025

Tunda Sun Ce Don Kishin Talaka S**a Yi Hadaka,
Na Saka Naira Dubu Dari (100k) Ga Duk Wanda Ya Kawo Min Hoton Makaranta Guda Daya Tak, Wanda El Rufai, Amaechi, Peter Obi Ko Rauf Aregbisho S**a Gina A Yankinsu, Wanda Talaka Yake Karutu Kyauta, Kaman Yadda Rochas Ya Yi A Kaf Fadin Nijeriya

Cewar Khamis Musa Bauchi

Ta Mùšùĺùntà Ammà Rashin Samuñ Kulawa Da Jawo Ta A Jiki Na Nèmañ Sà Wà Ta Kòma ŔùwàTa ce bayan da ta musùlunta, babu wan...
07/07/2025

Ta Mùšùĺùntà Ammà Rashin Samuñ Kulawa Da Jawo Ta A Jiki Na Nèmañ Sà Wà Ta Kòma Ŕùwà

Ta ce bayan da ta musùlunta, babu wanda ya koya mata yaddà za tà yi ibada ko kuma a jawo ta a jiķì, sannan ta kara da cewa ita da 'yàñ uwanta sun kai biya da s**a kaŕbì musùluñcì amma saboda rashiñ kulawa ya sauran s**a sajya sheka.

Ta ce idan ba a jawo a jiki an koya mata addìni ba, ta yaya za ta gudanar da ibada?

In na ci zaben 2027, wa'adi ɗaya ya ishe ne ba zan nemi tazarce ba - Peter Obi ya lashi takobi
07/07/2025

In na ci zaben 2027, wa'adi ɗaya ya ishe ne ba zan nemi tazarce ba - Peter Obi ya lashi takobi

Cikin Hoto: Yadda aka yi ragaraga da motocin 'yan sanda a rikicin sarautar Kano
07/07/2025

Cikin Hoto: Yadda aka yi ragaraga da motocin 'yan sanda a rikicin sarautar Kano

Ku roka ma wannan gwarzon jarumin gafara, bisa jarumutar da ya nuna wajen ceton dumbin rayukan al'ummaBayan waɗannan jam...
07/07/2025

Ku roka ma wannan gwarzon jarumin gafara, bisa jarumutar da ya nuna wajen ceton dumbin rayukan al'umma

Bayan waɗannan jami'an tsaron sa kai sun kai dauki daga cikin garin Faskari zuwa ƙauyen Kwankiro da yan bindiga s**a shiga garin za su yi masu ta'addanci, jmi'an tsaron CJTF din s**a garzaya da gudu don kai dauki tare da fatattakar yan bindigar.

Kuma cikin ikon Allah sun yi nasara, a rahoton da muke samu an ce sun kashe yan bindiga sun fi 20, sai dai abin sosa zuciya, daya daga cikin yan CJTF din mai suna Muhammad Adamu wanda ya nuna jarumta matuka, ya amsa kiran mahaliccinsa yayin wannan artabun, an kuma yi masa jana'iza a garin Faskari, inda babban liman Malam Musa ya sallaci gawarsa, kuma shugaban karamar hukumar Faskari Hon Surajo Aliyu na ɗaya daga cikin waɗanda s**a halarci wannan babbar jana'izar wannan babban jarumi.

Allah Ya gafarta masa Ya karɓi shahadar sa amin

Lauyoyi 500 Sun Mamaye Fadar Shugaban Kasa, Majalisar Tarayya da Takardar Korafi Kan Zargin cin Hanci da Rashawa ga Shug...
07/07/2025

Lauyoyi 500 Sun Mamaye Fadar Shugaban Kasa, Majalisar Tarayya da Takardar Korafi Kan Zargin cin Hanci da Rashawa ga Shugaban NMDPRA

Don Bukatar a kori Ahmed Farouq nan take

INDA RANKA: An k**a Limamin masallaci bisa zargin yiwa karamar yarinya fyadeDaga A Yau ‘Yan sanda sun k**a limamin masal...
07/07/2025

INDA RANKA: An k**a Limamin masallaci bisa zargin yiwa karamar yarinya fyade

Daga A Yau

‘Yan sanda sun k**a limamin masallacin Ede, a jihar Osun, Abdulkareem Kadiri bisa zargin yi wa yarinya ‘yar shekara 8 fyade.

Rahotanni da Majiyarmu ta tattaro sun nuna cewa malamin ya aiki yarinyar ne ta sayo masa gyada inda bayan ta dawo sai ya ja ta zuwa wani kebantaccen waje ya ci zarafinta.

Tuni dai aka mika shi ga ‘yan sanda bayan an cafke shi inda ake cigaba da bincike.

Me zaku ce?

Wallahi Tinubu Ko Siyar Da Mu Zai Yi A 2027 Shi Za Mu Sake Zaba, Inji King IndaraMe za ku ce?
07/07/2025

Wallahi Tinubu Ko Siyar Da Mu Zai Yi A 2027 Shi Za Mu Sake Zaba, Inji King Indara

Me za ku ce?

Akwai yiwuwar Sanata Dr Abdul'aziz Yari za'a maye da Vice President.
07/07/2025

Akwai yiwuwar Sanata Dr Abdul'aziz Yari za'a maye da Vice President.

Ana zargin yin cushen sunaye a cikin jerin waɗanda aka ce sun amfana da tallafin karatun da Danmodi Students' Care da ak...
07/07/2025

Ana zargin yin cushen sunaye a cikin jerin waɗanda aka ce sun amfana da tallafin karatun da Danmodi Students' Care da aka gabatar a ɗakin taron na Banquet dake fadar Gwamnatin Jihar Jigawa, Dutse.

A cewar rahotanni da ke yawo a kafafen sada zumunta, wasu daga cikin mutanen da sunayensu s**a bayyana cikin jerin masu amfana da tallafin sun musanta karɓa ko samun wani tallafi daga shirin. Sun bayyana cewa ba su da masaniya game da shirin, b***e a ce sun amfana da shi.

Babu maganar cewa zan yi wa Atiku mataimaki, ni ma takarar shugaban kasa zan yi a 2027 domin na cancanta in ji Peter Obi...
06/07/2025

Babu maganar cewa zan yi wa Atiku mataimaki, ni ma takarar shugaban kasa zan yi a 2027 domin na cancanta in ji Peter Obi

Wannan furuci ya fito a bakin Peter Obi ne a wata tattaunarsa da gidan talabijin na Channels a yau Lahadi.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANO STATE MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KANO STATE MEDIA:

Share