08/01/2024
Mi zaka yi Bayan Bankin Sterling Sun turo Maka saqo ta Email?
Idan Kun Shiga Zai Kaiku Wajan da za Kuga an rubuta abubuwa kamar Haka.
Begin
Learn More
To na Farko zaku shiga Wato Begin.
Idan Kun Shiga Za'a sake Neman Abubuwa Kamar Haka Domin Sake tabbatar daku a Karo na biyu.
ABUBUWAN DA ZA'A NEMA SUNE KAMAR HAKA.
Cukakken sunanka.
Kai Namijine Ko mace.
Kanada Aure ko Baka da Shi?
Email Dinka Ammafa Wanda kasaka a farko.
Phone number
Inda Kake a Zaune.
Sunan Da Yake Kan CAC Dinka Wato certificate
BN Nomber Ko RC Nomber, Wato Nombobin Tsaro Dake Kan certificate Dinka na CAC
Nature Of Business, Kalar Sana'ar data Saka Kayi CAC din, Zaka zabi Daya daga Cikin Sana'o'in da Hukuma ta AMINCE Kayi da CAC Dinka
Business Address , Wajan Da Kake yin Sana'arka, Saika Rubuta Daidai da Wanda yake jikin certificate Dinka Koda ka Sauya shi a yanzu Matukar na jikin certificate Dinka Yana Nan shi zaka rubuta.
Yawan Yaran da Suke karkashinka, ADALILIN Wannan Sana'ar.
Amount, Adadin Kudin daka Nema a farko Saika Kara Maimaitasu.
Za'a Tambayeka me yasa Kake so Abaka Wannan kudi, To awajan Karubuta expanding Business
Za'a tambayeka cewa" Ashekarar Data Gabata a kudin daka juya nawane kasamu na karuwa Acikinsu? Wannan ya rage Naka saika kin tata kasaka.
Tambaya ta karshe Za'a tambayeka kaci BASHIN Bank ko baka ciba? In bakaciba Saika sa No... In Kuma kaci sai kasa Yes.
Daga Nan Sai Kayi submitted, Ammafa katabbatar ka saka komai Daidai, Musamman Bayanan CAC dinka, Da phone da email Dinka.
Kana yin submission zasu sake turo maka da Sakon Taya Murna da Kuma Sanar Dakai Cewa" zasu Nemeka Domin Sanin mataki na gaba..
Tabbas Sai Kanada CAC zaka ci Moriyar Wannan Shiri.
Kai Inma ba sa'a aka ciba Dole Saida Business plan da Sauran Abubuwan na company.
Ku fahimta, Wannan Tsarin bawai tsarine nakai TSAYE da kuka saniba, Duk da cewa" Hadin Gwiwane da Gwamnati, Ammafa Ku Sani Banki me Zaman Kansa Gwamnati zata Turawa kudin.
Sannan Shi Bankin ya Baka, To a iya Sanina Banki
Ayuba Hashimu Madachi