Arab Hausa RTV

Arab Hausa RTV Tashar Arab Hausa Radio TV munada labaran duniya da sauran shirye shirye kubiyumu a facebook da tiktok da instagram da whatsapp channel you tube

Translate Expat on English Arabic Hausa Language

Ku Kasance Da Arab Hausa RTV            #السعودية  #المملكةالسعوديه  #هدية
31/05/2026

Ku Kasance Da Arab Hausa RTV






#السعودية
#المملكةالسعوديه
#هدية

31/05/2026

Bana Son Komawa IRAN Da Yaki, Amma Zan Jira Zuwa Wasu Kwànanki
لا اريد العودة للحرب ضد إيران لكنني سأنتظر بضعة أيام






Bayan Korafin Alhazan Kano na Nisa da Harami daga Masaukinsu a Makka, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ji kokensu ya samar da ...
31/05/2026

Bayan Korafin Alhazan Kano na Nisa da Harami daga Masaukinsu a Makka, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ji kokensu ya samar da Motocin kai Alhazan cikin Haramin..




Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yayin musabaha da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Minis...
31/05/2026

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yayin musabaha da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Ministan Masarautar Saudiyya, Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, a Fadar Masarautar Saudiyya da ke Mina, kusa da Makka a ƙasar Saudiyya, yayin taron liyafar shekara-shekara da a ke shirya wa manyan wakilan gwamnatoci da sauran manyan baƙi na musamman, wanda a ka gudanar a madadin Sarkin Makka kuma Mai Martaba Mai Kula da Masallatan Harami Biyu.






#هدية
#المملكةالسعوديه
#الحج
#جدة

31/05/2026

Shin Kun san Sunan Wannan Mawakin Kuwa
Ku Biyomu Cikin Shirye-shiryen Mu anan Gaba



وزارة الشؤون الإسلامية تبدأ توزيع هدية خادم الحرمين الشريفين على الحجاج المغادرين عبر مطار الملك عبدالعزيز الدولي بجدة.....
30/05/2026

وزارة الشؤون الإسلامية تبدأ توزيع هدية خادم الحرمين الشريفين على الحجاج المغادرين عبر مطار الملك عبدالعزيز الدولي بجدة...........
Ma'aikatar Kula Da Al'amuran Musulunci ta Fara Raba Kyautuka Ga Mahajjata Daga Mai Alfarma Mai Yiwa Haramai Biyu Hidima a Filin Jirgin Sama Na Sarki Abdu'aziz Na Kasa Da Kasa

#المملكةالسعوديه
#هدية

#جدة


#الحج

1,707,301 حاجا وحاجة..المملكة تعلن نجاح موسم حج 1447هـ...............Mahajjata 1,707,301Masarautar Saudiyyat Ta Sanar Da...
30/05/2026

1,707,301 حاجا وحاجة..

المملكة تعلن نجاح موسم حج 1447هـ...............
Mahajjata 1,707,301
Masarautar Saudiyyat Ta Sanar Da Samun Nasarar Aikin Hajjin Shekarar 1447 Bayan Hijra





#السعودية
#الحج
#المملكةالسعوديه

30/05/2026

A Cikin Kalaman Soyayya Wacce Kalamai Ne S**a fi Burge Ku
Ku Sanyamana Ra'ayin Ku a Sashin Tsokaci Da Yake Kasan Vedion Nan.
ما هي الألفاظ التي تعجبكم في جانب الحب، اكتبوا آرائكم في التعليق






#هوساوي
#السودان
#مصر
#السعودية

29/05/2026




#السعودية
#هوساوي
#السودان
#الحرمين

29/05/2026

Ku Rubutamana Amsar Tambayar Nan a Sashin Tsokaci





Address

No. 81/82 Kan Titin Guda Abdullahi, Kasuwar Waya Ta Farm Centre, Kano.
Kano
70233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arab Hausa RTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arab Hausa RTV:

Share

Category