Hausawi Radio and TV

Hausawi Radio and TV Translate Expat on English Arabic Hausa Language

Tashar Hausawi Radio TV, wacce ta ke kawo shirye shiryenta a dandalin sada zumunta a harsuna guda biyu: Hausa da Larabci, za ku iya bibiyarmu a shafukanmu na: YouTube, Facebook da Tiktok.

 ‬⁩ و ⁧‫ ‬⁩ يتلقيان برقيات تهانٍ من قادة الدول الإسلامية بمناسبة حلول شهر ⁧‫ #رمضان...................Mai kula da Masall...
28/02/2025

‬⁩ و ⁧‫ ‬⁩ يتلقيان برقيات تهانٍ من قادة الدول الإسلامية بمناسبة حلول شهر ⁧‫ #رمضان...................
Mai kula da Masallatan Harami guda biyu kuma mai jiran gadon sarauta na karbar sakonnin taya murna daga shugabannin kasashen musulmi dangane da ganin watan Ramadan.

_*Hausawi Arab Radio TV*_

 ‬⁩: ‏المحكمة العليا تُقرر أن يوم غدٍ السبت الموافق 1 مارس 2025م، هو أول أيام شهر ⁧‫ #رمضان‬⁩ لهذا العام 1446هـ............
28/02/2025

‬⁩:

‏المحكمة العليا تُقرر أن يوم غدٍ السبت الموافق 1 مارس 2025م، هو أول أيام شهر ⁧‫ #رمضان‬⁩ لهذا العام 1446هـ.............
Majalisar koli ta yanke hukuncin cewa gobe Asabar 1 ga Maris, 2025 miladiyya ita ce ranar daya ga watan na wannan shekara ta 1446 bayan hijira.

_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Gwamnatin jihar Kano ta jagoranci kaddamar da rabon Dabinon da kasar Saudiyya ta kawo Kano domin rabawa jama’a a lokacin...
28/02/2025

Gwamnatin jihar Kano ta jagoranci kaddamar da rabon Dabinon da kasar Saudiyya ta kawo Kano domin rabawa jama’a a lokacin watan azumin Ramadan.....................
قادت حكومة ولاية كنو إطلاق عملية توزيع التمور التي جلبتها المملكة العربية السعودية إلى كنو لتوزيعها على الجمهور خلال شهر رمضان.
_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

YANZU-YANZU: NNPP a Kano ta dakatar da Kawu Sumaila da Rurum da Ali Madaki da Sani Rogo. ................. عاجل: قامت جم...
24/02/2025

YANZU-YANZU: NNPP a Kano ta dakatar da Kawu Sumaila da Rurum da Ali Madaki da Sani Rogo. .................
عاجل:
قامت جمعية NNPP في كنو بإيقاف كاوو سميلا، وروروم، وعلي ماداكي، وساني روغو.
_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Bayan Wani Zama Da Majalisar Malamai Ta Jahar Kano Tayi, Ta Nemi Muhd Bin Usman Da Ya Koma Tsohon Masallacin Sa Na Sahab...
19/02/2025

Bayan Wani Zama Da Majalisar Malamai Ta Jahar Kano Tayi, Ta Nemi Muhd Bin Usman Da Ya Koma Tsohon Masallacin Sa Na Sahaba Da Yake Kwandila....................
بعد جلسة مجلس العلماء، طلبت من الشيخ محمد بن عثمان العودة إلى مسجده القديم المعروف بمسجد الصحابة بحارة كنديلا.
_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Arzikin Dangote ya ninka sau biyu a shekarar 2025,ya zama na 86 cikin masu kuɗin duniya. ...................ثروة طن غوتي...
19/02/2025

Arzikin Dangote ya ninka sau biyu a shekarar 2025,ya zama na 86 cikin masu kuɗin duniya. ...................
ثروة طن غوتي ضاعفت في عام 2025 ويحتل المرتبة 86 في قائمة أغنى أغنياء العالم.

_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Alƙalumma na nuni da cewa a cikin shekaru 10 da s**a gabata, an kashe aƙalla Naira Tiriliyan 7 da bilyan 200 ta hanyar t...
19/02/2025

Alƙalumma na nuni da cewa a cikin shekaru 10 da s**a gabata, an kashe aƙalla Naira Tiriliyan 7 da bilyan 200 ta hanyar tallafi da kuma bas**a domin inganta wutar lantarki a Najeriya. To sai dai a zahirin har yanzu wannan ɓangare na ci gaba fama da matsaloli masu tarin yawa...,.............
تشير الإحصاءات إلى أن في السنوات العشر الماضية، تم إنفاق ما لا يقل عن 7.200 تريليون نيرة من خلال المنح والقروض لتحسين الكهرباء في نيجيريا. ومع ذلك، في الواقع، لا يزال هذا الجزء يعاني من الكثير من المشاكل.

_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Ƙasar Saudiyya ta bai wa Najeriya kyautar tan 100 na dabino............أهدت المملكة العربية السعودية نيجيريا 100 طن من ا...
19/02/2025

Ƙasar Saudiyya ta bai wa Najeriya kyautar tan 100 na dabino............
أهدت المملكة العربية السعودية نيجيريا 100 طن من التمور
_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

المملكة السعودية تنجح في إنهاء الخلاف الروسي الأميركي...............Masarautar Saudiyya ta yi nasarar kawo karshen takad...
19/02/2025

المملكة السعودية تنجح في إنهاء الخلاف الروسي الأميركي...............
Masarautar Saudiyya ta yi nasarar kawo karshen takaddamar Rasha da Amurka

_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

تركي آل الشيخ يعلن بلوغ عدد زوار النسخة الخامسة من موسم الرياض 20 مليون زائر..............Turki Al-Sheikh ya sanar da ce...
18/02/2025

تركي آل الشيخ يعلن بلوغ عدد زوار النسخة الخامسة من موسم الرياض 20 مليون زائر..............
Turki Al-Sheikh ya sanar da cewa, adadin masu ziyara a karo na biyar na Bajakolin Riyadh ya kai maziyarta miliyan 20.

_*Hausawi Arab Radio TV*_
https://chat.whatsapp.com/CLuqH2dSscLLg74V4Rw65m

Address

158 SKY Plaza Zoo Road
Kano
70233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausawi Radio and TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausawi Radio and TV:

Share

Category