Al-Istiqamah Tv

Al-Istiqamah Tv Samun Jannah yana da sauƙi, yana da sauƙi amma ba shi da sauƙi. Allah Ya yi wa'adi ga waɗanda s**a yi ĩmãni, kuma s**a aikata ayyukan ƙwarai.

Kuma shi a Lãhira yana daga cikin mãsu taƙawa.

29/11/2024

SHURU....

Na karanta maganar wani mai hikima ta burge ni:
"* Shuru lokacin da ka samu nasara yadda-da-kai ne.
* Shuru lokacin fushi/ɓacin-rai jarumta ne.
* Shuru lokacin da aka ci maka fuska hikima ne.
* Shuru lokacin da ake tsokanarka nasara ne.
* Shuru lokacin da ake maka izgili ɗaukaka ne.
* Shuru lokacin buƙata girmama kai ne.
* Shuru lokacin damuwa haƙuri ne da tawakkali.
* Shuru lokacin da ake maka nasiha ladabi ne."
Shin yaya ku ke ganin hakan?

Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallama ya ce: "Duk wanda ya yi imani da Allah da kuma ranar ƙarshe, to ya faɗi alkhairi ko ya yi shuru". Bukhari da Muslim s**a rawaito shi.

Tabbas a cikin yin shuru a yawan lokuta akwai tarin alkhairai, wanda duk Allah Ya yiwa baiwar yin shuru a guraben da ya dace, to tabbas an mishi babbar ni'ima!

-Zainab Ja'afar Mahmud
26th Jumada-ula 1446A.H
28th November 2024

21/09/2024

Sheikh Prof. Sani Umar Rijiyar Lemo

21/09/2024

Tafseer from Sheikh Prof Sani Umar Rijiyar Lemo

Address

Zoo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Istiqamah Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category