Ishak_Aliyu

Ishak_Aliyu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ishak_Aliyu, Film/Television studio, Kano.

My baby ashraf
03/10/2022

My baby ashraf

01/10/2022

Alhamdulillah Muna murna da samuwar Ma'aiki S,A,W

27/09/2022

Mar haba bika ya rasulillah

27/09/2022

*ALBISHIRINKU AL'UMMAR DUNIYA*

*Ina Tayamu Murna Watan da Aka Haifi Masoyin mu ta Zagayo Ma'ana Watan Rabi'ul Auwal Yau Muna 01/03/1444. Congratulations*

*Allah Ya Bamu Ikon Gudanar da Bukukuwan MAULUDIN Wannan Watan na Rabi'ul Auwal Lafiya Ameen*.

*Iznaku A'H*
*01/03/1444*
*27/09/2022*✍🏾

"Bai Zamo Dole Sai Ka Faɗi Duk Abinda Ka Sani Ba, Amma Ka Yi Ƙoƙarin Aikata Abinda Ka Sani, Gwargwadon Iyawarka."*JUMA'A...
02/09/2022

"Bai Zamo Dole Sai Ka Faɗi Duk Abinda Ka Sani Ba, Amma Ka Yi Ƙoƙarin Aikata Abinda Ka Sani, Gwargwadon Iyawarka."

*JUMA'AT MUBARAK ❣️*

Masha Allah
19/08/2020

Masha Allah

Happy Islamic new year
19/08/2020

Happy Islamic new year

"Abinda Yake Damuna Kuma Yake Sanya Ni Yin Kukan Zuci, Shine  Bansan Yaushe Ne Zan Mutu Ba, Kuma Bansan A Ina Zan Mutu B...
19/08/2020

"Abinda Yake Damuna Kuma Yake Sanya Ni Yin Kukan Zuci, Shine Bansan Yaushe Ne Zan Mutu Ba, Kuma Bansan A Ina Zan Mutu Ba, Sannan Bansan Akan Wane Aiki Ne Allah Zai Karbi Rayuwata Ba, 😭

*YA ALLAH KASA MUYI KYAKKYAWAR KARSHE YA HAYYU YA QAYYUM.* 🙏🙏🙏 Happy Islamic New Year

18/08/2020


• • • • • •
Somewhere In Kano

Ya allah kajaddada rahma a qabarin wannan bawa naka🙏
Ya allah kayafenasa kura kuransa nazahiri dana badini🙏
Ya allah kahaskaka makwancinsa🙏
Ya allah kasadashi da rahmarka, Kasa halayensa nagari subishi🙏
Ya allah Kasa yanadaga Cikin cettatu, yan'tattun fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) 🙏🙏


18/08/2020


• • • • • •
Hmmm

HMM ALLAH SARKIKAKIYAYE MUGUN ZATO FA DAN KAI YAKE CUTARWA BA NI BA.Amma yana da kyau Duk abin da zakayiwa wani, ka kwat...
18/08/2020

HMM ALLAH SARKI

KAKIYAYE MUGUN ZATO FA DAN KAI YAKE CUTARWA BA NI BA.

Amma yana da kyau Duk abin da zakayiwa wani, ka kwatantashi da kanka, ko ki kwatantashi da kanki, idan ni akayiwa haka ko akaina ya afku ya zanji a raina, toh idan kayi haka watakila zakayiwa kowa adalci a rayuwa.

*AMMAN FA SHAWARA CE.*

*TAFIYA CE MAI NISAN ZANGO*Idan ka yi shirin tafiya Kasuwa ko Office daga Gidanka, Iyalanka za s**e da kai a dawo lafiya...
15/08/2020

*TAFIYA CE MAI NISAN ZANGO*

Idan ka yi shirin tafiya Kasuwa ko Office daga Gidanka, Iyalanka za s**e da kai a dawo lafiya.

Amma watarana akwai tafiyar da za ta riskeka babu shiri a tare da kai, sannan a cikin Iyalanka babu mai cewa da kai a dawo lafiya, sai dai fa su yi maka Addu'ar samun masauki mai kyau a gurin Ubangijin nan nãka mai Karamci.

Saboda haka: “Ya Dan'uwa! Ka yi tanadin wannan tafiya mai nisan zango, wacce babu dawowa cikinta.
*Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.* 🤲 😭😭😭

Allah yajikan Abubakar faraguli ameen

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ishak_Aliyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share