Garko Television

  • Home
  • Garko Television

Garko Television Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garko Television, Film/Television studio, .

05/08/2024

FADAN DAMA A KANO (Al-qunut) Tun farko da abin da muka k**a muka rike ba dare ba rana da yanzu idan ma mutuwa ne duk sun mutu azzaluman amma aka k**a hauma hauma Suraj Sanisons Umar B. Manzo Auwal Ibrahim Gama Nazifi Sabo A. Garko

24/07/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun😭 Allah ya kawo mana wanda zai agaza mana a karamar hukumar GARKO. Hakika muna matanen wannan yanki suna cikin barazanar rasa rayuka da dukiyoyi😢

KADA KABAR AIKIN YAU KACE WAI SAI GOBE ZAKAYI SABODA BAKA DA TABBACIN ZAKA WAYI GARI... GOBE TA MAI RABO CE. .
03/10/2023

KADA KABAR AIKIN YAU KACE WAI SAI GOBE ZAKAYI SABODA BAKA DA TABBACIN ZAKA WAYI GARI... GOBE TA MAI RABO CE.

.

03/10/2023

YANZU IDAN BA HAUKA DA RASHIN SANIN CIWON KAI BA WACCE MURNA DAN NIGERIA ZAIYI A YANZU DA SUNAN WAI SAMU 'YANCIN KAI,' YANCIN DA GWANDA ACE SOJA NE YAKE MULKAR MU IDAN WUYA KAKE SHA DAMA KASAN A HANNUN WANDA ZAI BAKA WUYAR KAKE....
ILIMI YAFI KARFIN TALAKA
LAFIYA TAFI KARFIN TALAKA
ABINCI MAI KYAU YAFI KARFIN TALAKA
MAI (PETROL) YAFI KARFIN TALAKA
NOMA YAFI KARFIN TALAKA SABODA TAKI TAFI KARFIN SA.

KUMA WAI A HAKA TALAKAN NIGERIA YAN E MURNA DA RANAR 'YANCIN KAI WANNAN WANNE IRIN DAMSIL BASIRATI WASU TALAKAWAN KASAR NAN SUKE DASHI.

WALLAHI YA KAMATA MU TALAKAWA MU CANJA SABODA SAI MUN CANJA KANMU ZAMU IYA CANJA SHUGABANNIN MU INKO BA HAKA BA TO SAI DAI MUYI TA GANIN CIGABA A WASU KASASHEN AMMA BAN DA NIGERIA.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garko Television posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share