Faridat Mshelia

Faridat Mshelia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faridat Mshelia, Kinshasa Street Abuja, Abuja.

Barka da dare
13/01/2026

Barka da dare

13/01/2026
Lemon Tsami
13/01/2026

Lemon Tsami

Good morning
13/01/2026

Good morning

Ban da Son Zuciya Waye yafi iya wakar  Soyayya a cikinsu?
12/01/2026

Ban da Son Zuciya Waye yafi iya wakar Soyayya a cikinsu?

Nuhu Abdullahi tare da Matar shi a Saudi Arabia
12/01/2026

Nuhu Abdullahi tare da Matar shi a Saudi Arabia

11/01/2026

A wani guri A Jigawa Dutse�

Wallahi ina cikin matsanancin tashin hankali. Na auri wani tsoho mai kusan shekara sittin. Tun kafin ya kusance ni, ya s...
11/01/2026

Wallahi ina cikin matsanancin tashin hankali. Na auri wani tsoho mai kusan shekara sittin. Tun kafin ya kusance ni, ya shimfiɗa sharadi: duk lokacin da nake cikin al’ada, zai rika amfani da ni. Idan na gama al’ada kuwa, sai ya daina nema na har sai jinin ya dawo.

Gashi da tarin kuɗi, gashi da motoci, gashi da ilimin addini. Amma dabi’u? Sam babu kyau. A yau ma ya ce zai kwanta da ni. Na ce masa ina cikin al’ada. Sai ya ce ai shi ma yafi jin daɗin mace idan tana cikin jini. Na tsorata, na fara kuka, na ce masa wannan haramun ne a musulunci.

Sai ya ce ba jahili ba ne, malami ne. Ya fara kawo min karatun Larabci, yana fakewa da hujjoji da sunan halatta saduwa da mace mai jinin al’ada. A nan ne kaina ya kulle. Tsoro ya lullube ni.

Tambayata ita ce: shin da gaske akwai malamai a cikin Musulunci da s**a halatta saduwa da mace yayin al’ada? Kuma shin hakan ba shi da illa ga lafiyar mace da addininta?

Wallahi ina neman gaskiya ne, ba gardama ba. Ina neman mafita, ba yaudara ba. Duk wanda ya san gaskiya, ya faɗa min don Allah.

Daga Anas!

A CI DAƊI LAFIYA: Mai Martaba sarkin Daura da mai dakinshi a ƙasar faransa suna holewa, Bayan an tilasta shi ba ma Mawaƙ...
11/01/2026

A CI DAƊI LAFIYA: Mai Martaba sarkin Daura da mai dakinshi a ƙasar faransa suna holewa, Bayan an tilasta shi ba ma Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Sarautar Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

wani fata za ku masa?

29/12/2025

Lallai kam Ritaya ta Tabbata

Address

Kinshasa Street Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faridat Mshelia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share