MAYAN Addini

MAYAN Addini Munbude wannan zauren ne don yada karatukan malaman musulinchi in sha Allah πŸ™
By muzanbil Ibrahim ✍️

23/09/2025
Masha AllahCikin shiga ta kayan Ζ΄an Agaji yau 15 ga watan Ramadan 1445/2024 malam ya rufe Tafsirinsa. Allah ya sakawa Ma...
25/03/2024

Masha Allah
Cikin shiga ta kayan Ζ΄an Agaji yau 15 ga watan Ramadan 1445/2024 malam ya rufe Tafsirinsa.

Allah ya sakawa Malam da Mafificin akairinsa. Allah ya nuna mana wata Shekara da rai da lafiya. Ameen

Alhamdulillah πŸ™πŸ™πŸ™ RAMADAN TAFSEER DAY 112024πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°
21/03/2024

Alhamdulillah πŸ™πŸ™πŸ™
RAMADAN TAFSEER DAY 11
2024πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

10/02/2024

Allah yasa muwanye lafiya Ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™

25/01/2024

Tafseer Suratul A'araf Darasi na 3 | By Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

16/01/2024

Annabi yace akwai mutane uku da za'a fara luncin wuta dasu a ranar Alqiyama daga ciki akwai malamai by *sheikh* *Ahmad* *tujjani* *Yusuf* *guruntum*

04/01/2024

Al.Qurni littafi ne Wanda Allah subhanahu wata ala ya saukar Dan shiryar da bayinsa,
Allah kashiryar damu kan tafarki ma dai dai ci ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™
By muzanbil Ibrahim ✍️

25/10/2023

Allah yatsare mu daga rudin Fallows πŸ™βœοΈ

22/09/2023

Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam ❀️ manzon Allah ne

25/04/2023

ALLAH YASA MUDACE DUNIYA DA LAHIRA

14/04/2023

Allah yabamu ikon bin gaskiya a duk Ida take ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

Address

Darerawa, Yammata Gabas, Fagge Kano.
Kano
+234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAYAN Addini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share