Jama'atu Ahbabu Rasulullah.

  • Home
  • Jama'atu Ahbabu Rasulullah.

Jama'atu Ahbabu Rasulullah. Don ilimantuwa da nishadi cikin lamarin Annabi SAW

•Duk ilimin mai ilimi bai isa yasan kwaryar girman Annabi SAW ba.~Sharif Sani Janbulo
20/07/2025

•Duk ilimin mai ilimi bai isa yasan kwaryar girman Annabi SAW ba.

~Sharif Sani Janbulo

08/07/2025

•Nagartacce musulmi shi ne wanda baya cutar da kowa.

Sheikh Sharif Sani Janbulo ya samu bakuncin dandazon yan Jama’atu Ahbabu Rasulullah na garin yan alewa a ranar asabar 5/...
08/07/2025

Sheikh Sharif Sani Janbulo ya samu bakuncin dandazon yan Jama’atu Ahbabu Rasulullah na garin yan alewa a ranar asabar 5/7/2025 a gidan sa dake janbulo

Ga wasu daga cikin hotunan daga Jama’atu media Kano

Karatun Umdatul ahkam wanda ake gabatarwa a gidan sheikh Sharif Sani janbulo duk juma’a bayan sallar maghriba
05/07/2025

Karatun Umdatul ahkam wanda ake gabatarwa a gidan sheikh Sharif Sani janbulo duk juma’a bayan sallar maghriba

•Giwar SidiAlhamdulillah muna farin cikin sanarda yan uwa an fara shirin Takutaha *Tawagar giwar Sidi* wadda aka saba du...
01/07/2025

•Giwar Sidi

Alhamdulillah muna farin cikin sanarda yan uwa an fara shirin Takutaha *Tawagar giwar Sidi* wadda aka saba duk shekara bana ma anfara

Ga masu bukatar shiga wannan shiri sai a tuntube mu ta hanyar kiran waya

Mahmud Sharif 09046396804
Bilyaminu 0808 248 8763
Adamu janbulo 0906 370 4808

Sharif Sani Janbulo
22/06/2025

Sharif Sani Janbulo

•Gawani Albishir Daga Gidan Maulana Sheikh Sharif Sani Janbulo👇👇 Insha Allahu Gobe Juma'a 20/June/2025 Baba Sidi Zaifara...
19/06/2025

•Gawani Albishir Daga Gidan Maulana Sheikh Sharif Sani Janbulo👇👇

Insha Allahu Gobe Juma'a 20/June/2025 Baba Sidi Zaifara Gabatar Da Wani Sabon Karatu Wanda Kowa Da Kowa Zasu'iya Halarta(Ayi Dasu) Duba Da Yadda Mutane Dadama Suketa Kiranye-Kiranye Dakuma Bada Shawara Akan Hakan(To An Share Kukanku)

Za'ana Gabatar Da Karatunne Duk Ranar Juma'a Bayan Angama Zikirin Juma'a A Gidan Baba Sidi Dake Janbulo First Get Kano, Kuma Littafin Daza'a Fara Dashi Shine👉 UMDATUL_AHKAM📙

Wannan Damace Ga Kowa Da Kowa(Indai Mutum Yanada Dama) Kada Yabari Wannan Karatu Yana Huceshi, Domen Karin Bayani(09034012288)
.✍️Nazifi NA Sidi

Maulaya sheikh Sharif Sani Janbulo A garin Tudun Wada jan dutse inda ya gabatar da jawabai akan girma da daraja da isa t...
12/06/2025

Maulaya sheikh Sharif Sani Janbulo A garin Tudun Wada jan dutse inda ya gabatar da jawabai akan girma da daraja da isa ta Sayyaduna Rasulullahi SAW.

•Qur’ani alama ce da ke nuna mutum masoyin Annabi Muhammad SAW ne.Cewar Sheikh Sharif Sani Janbulo Hafizahullah
05/06/2025

•Qur’ani alama ce da ke nuna mutum masoyin Annabi Muhammad SAW ne.

Cewar Sheikh Sharif Sani Janbulo Hafizahullah

Imamul Ahbabu Rasulullah Sheikh Sharif Sani Janbulo•Annabi Muhammad SAW ya koya mana yadda zamu rayu ba tare da mun sha ...
02/06/2025

Imamul Ahbabu Rasulullah Sheikh Sharif Sani Janbulo

•Annabi Muhammad SAW ya koya mana yadda zamu rayu ba tare da mun sha wahala koh mun takurawa wasu ba.

Iya wuya Kayi amfani da wannan hadisan guda 3 ⬇️

1. Annabi SAW yace:
“Yana daga kyawun musuluncin mutum ya bar abun da babu ruwansa”
kaga iya wannan ya isa ka zauna lafiya a duniya duk abunda bai shafe ka ba babu ruwanka hakan zai ja maka kima a idon kowa.

2. Annabi SAW yace:
“Mafi alkhairin musulmi shi ne wanda musulmai s**a kubuta daga harshen sa, da hannunsa”
Ma’ana ka zama baka cutar da mutane da baki ko da hannu, toh baka zagi kowa ba taya wani zai zage ka, baka cutar da kowa ba kaga duk wanda ya cutar da kai Allah zai bi maka hakkin ka.

3. Annabi SAW yace:
“Kada ka bayyana zagi ga dan uwan ka sai Allah ya jikan shi kai kuma ya jarrabe ka”
Toh kaga ashe kana musulmi bai kamata ka dauki aibun wani ka yayata ba koh ka aibata wani b***e ka yiwa wani sharri koh mugunta wa’iyazubillah.

So iya wannan hadisai uku idan da zamuyi amfani da su wlh zamu zauna lafiya da kowa, mu sani duk wani gata Annabi Muhammad SAW yayi mana shi tun anan duniya kafin aje kiyama anan ne zamuga karshen gata.

Imamul Ahbabu Rasulullah Sharif Sani Janbulo a mauludin shehi mai tajul izzi na wata uku.
23/05/2025

Imamul Ahbabu Rasulullah Sharif Sani Janbulo a mauludin shehi mai tajul izzi na wata uku.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'atu Ahbabu Rasulullah. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share