DAN KASA

DAN KASA Public reporter's jarida ce cikin harshen Hausa wacce ke kawomuku ingantattun labarai na duniya da g

01/09/2025

Wacce hujja kake da ita wajen sake za bar TINUBU

Ina tsammanin bakin uwa ya K**a soja boy
07/03/2025

Ina tsammanin bakin uwa ya K**a soja boy

07/03/2025

Akwai girman kai.
Akwai girmama Kai.

Kar Ka bama kowa fuskar da zai wulakanta Ka don Allah bai yika wulakantacce ba😃

Ko ya kukace

22/02/2025

SANARWA ZUWA GA MASU NEMAN SHIGA AIKIN 'YAN SANDA

Hukumar kula da aikin 'yan sanda na Kasa
(POLICE SERVICE COMMISSION) karkashin jagorancin DIG Hashimu Argungu (mai ritaya), tare da hadin gwiwar rundinar 'yan sandan Nigeria karkashin jagorancin IGP Kayode zasu debi sabbin kuratan 'yan sanda

K**ar yadda sanarwa yazo, wannan karon babu batun cike takardan neman shiga aikin 'yan sanda saboda karancin lokaci, za'a deba ne daga cikin wadanda s**a taba neman shiga aikin har s**a rubuta jarabawa na Computer Based Tests (CBT) a ranar 5 da 6 na watan March shekarar 2024 amma basu kai ga nasaran samun aikin ba, to daga cikinsu za'a diba

A yanzu ana bukatar su shiga cikin wannan website din da za'a bude zuwa nan da karfe 12 na ranar yau👇
https://apply.policerecruitment.gov.ng
Wanda ya ga sunansa sai yayi printing invitation slip zuwa gurin da za'ayi gwajin lafiya wato medical screening a Police Hospitals dake Zonal Headquarters guda 17 a fadin tarayyar Nigeria

Za'a fara medical screening nan da kwanaki hudu wato ranar 26-2-2025 sannan a kammala zuwa ranar 12-3-2025, wanda bai samu yayi ba shikenan ya wuce shi

Ku taimaka wajen isar da wannan sakon saboda ya isa ga 'yan uwa musamman na kauyuka

Allah Ya bawa mai rabo sa'a

An daka wa motar Taliya wawa a Kaduna.Mutane sun daka wa wata babbar mota  maƙare da taliya wawa, bayan da ta faɗi kusa ...
26/10/2024

An daka wa motar Taliya wawa a Kaduna.

Mutane sun daka wa wata babbar mota maƙare da taliya wawa, bayan da ta faɗi kusa da gadar sama ta Sabon Tasha da ke Jihar Kaduna.

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu Yana neman Majalisa ta sahalemasa ya rabawa Yan Najeriya  naira biliyan 500. (Dari biyar...
13/07/2023

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu Yana neman Majalisa ta sahalemasa ya rabawa Yan Najeriya naira biliyan 500. (Dari biyar) a matsayin tallafin rage radadin cire tallafin Manfetur.
Menene ra'ayin ku?

Shugaba Buhari na jagorancin taron majalisar tsaro kan zaben Najeriya.
22/02/2023

Shugaba Buhari na jagorancin taron majalisar tsaro kan zaben Najeriya.

Zaɓe: A kasa, a tsare, a raka ba zai yi aiki ba wannan karon, in ji INECHukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta ce...
22/02/2023

Zaɓe: A kasa, a tsare, a raka ba zai yi aiki ba wannan karon, in ji INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta ce tsarin a kasa a tsare, a raka ba zai yi aiki ba a zaɓen bana.

INEC ta shaida hakan ne a wata tattaunawa da BBC ta yi da jami'arta, a ci gaba da kawo bayanai kan muhimmancin abubuwa da ya kamata a sani ko tunatarwa kafin ranar zaɓe.

Hukumar INEC ta ce a yanzu sai dai a ce a kasa a tsare a rumfar zaɓe, saboda komai zai kasance cikin na'ura wanda za a riƙa aikewa kai-tsaye zuwa cibiyar tattara sakamako.

Hajiya Zainab Aminu Abubakar da ke magana da yawun hukumar ta ce ta yanar gizo za a rinƙa aike sakamakon zaɓen.

16/02/2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya qara wa’adin naira dari biyu da taci gaba the anfani har zuwa kwana sittin daga jiya. Saboda haka jamaa Sai muyi hakuri, mubi doka, mucigaba da al’amuran mu cikin lumana. Allah Ya taimake mu. Ameen.

05/02/2023

ZAƁEN 2023: Arewa Decide Ta Gudanar Da Gagarumin Taro A Jihar Jigawa A ranar asabar 4 ga watan Fabrairu Arewa Decide mai taken "Naka Sai Na...

05/02/2023

He was a very strict servant of God, living in a rented house with his wife, and one day his wife went to his neighborhood and he went into...

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN KASA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN KASA:

Share