Northwest News media

Northwest News media To serve the humanity by passing information across the northwest region of Nigeria

Shugaban kasa Bola Ahmad Tunibu ya rantsar da sabon ministan Gidaje da raya birane na Najeriya Engr. Muttaka Rabe Darma,...
24/04/2026

Shugaban kasa Bola Ahmad Tunibu ya rantsar da sabon ministan Gidaje da raya birane na Najeriya Engr. Muttaka Rabe Darma, a fadar Shugaban kasa dake Abuja da yammacin yau Juma'a 24/4/2026.

The heroine of the last election was Professor (Mrs) Nnenna Nnannaya Oti - The Vice Chancellor of FUTO, Owerri whose hon...
13/04/2026

The heroine of the last election was Professor (Mrs) Nnenna Nnannaya Oti - The Vice Chancellor of FUTO, Owerri whose honesty, fairness & great courage in the face of intimidation & immense risk to her life insisted on the right thing which today gave Abia state the competent governor - Otti, the good governance, development & progress they are enjoying presently after decades of misrule from incompetent & corrupt governors.

In a sane country ruled by a leader with the sincerity of purpose to effect change, Professor (Mrs) Nnenna should have been 1st choice candidate to replace Yakubu.

It's still not late.
For Nigerians to have faith in the next elections, Tinubu should sack Amupitan now if he doesn't want to resign & replace her with Professor (Mrs) Nnenna Nnannaya oti.

29/03/2026
Abubuwa 10 da Watakila Baku Sani ba Dangane da Marigayi Fidel CastroDaga Yusuf Sani Umar 1. An yi yunkurin kashe shi sau...
14/01/2026

Abubuwa 10 da Watakila Baku Sani ba Dangane da Marigayi Fidel Castro

Daga Yusuf Sani Umar

1. An yi yunkurin kashe shi sau 643 a rayuwarsa ba tare da an samu nasara ba.
Duk da shakku da wasu suke nunawa kan gaskiyar wannan batu, Castro da kansa ya sha fadar yadda ya dinga tsallake rijiya da baya.

2. Shi ne mutumin da ya taba gabatar da jawabi mafi tsayi a tarihi, tsayin jawabin ya kai awa 7 da minti 10 a shekarar 1986. Ya taba gabatar da wani jawabin na tsawon awa 4 da mintuna 29 a Majalisar Dinkin Duniya a 1960.

3. Bayan mulkar Cuba na tsawon shekaru 49 (1959-2008), ya zamo mai mulki mafi dadewa a kan mulki idan aka cire sarakunan gargajiya kamar su Sarauniyar Ingila.

4. Idan aka dauke tsirarun kasashe irinsu Libya da Singapore, da wahala a samu wata kasa da Castro bai rayu da shugabanninta akalla 3 ba. Ya rayu da shugabannin Kasar Amurka guda 9 wanda kusan babu wanda suke shiri da shi a cikinsu.

5. Castro ya shiga sahun irinsu Karl Max, Vladmir Lenin da Mao Zedong a matsayin shugabannin akidar Kwaminisanci mafi shahara a baki dayan tarihin duniya.

6. Fidel Castro ya sauka daga kan mulki a radin kansa a shekarar 2006 inda ya bai wa kaninsa kuma makusancinsa Raul Castro riko kafin daga baya ya sauka dunguurgum a 2008.

7. Ya fara shirin kaddamar da juyin juya halin da ya kifar da Gwamnatin Cuba da mutum 82 kacal ciki har da kaninsa. Gwamnatin Batista ta Cuba ta taba daure shi na tsawon shekaru inda bayan fitowarsa ya yi gudun hijira zuwa kasar Mexico. Ya kwaci mulki yana da shekaru 33 kacal da haihuwa.

8. Da wahala a samu wanda ya taba ganin fuskar Castro ba gemu a cikin kusan shekaru 60 baya. Ya ce zaunawa domin aske gemu akai-akai bata lokaci ne da rashin aikin yi.

9. Bayan shekaru sama da 20 yana shan taba, ya yi watsi da ita a 1985 kuma yace babu wanda za ka bari ya sha taba in ba makiyinka ba.

10. Fidel Alejandro Castro Ruz yana daga cikin dalilin da yasa aka gudanar da yakin cacar baki tsakanin Rasha da Amurka har natsawon shekaru 44 (1947 –

Address

Whole World �����
Kano

Telephone

+2347063606342

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northwest News media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Northwest News media:

Shortcuts

Share