Nasara Redio

Nasara Redio Nasara redio amanar talaka

08/05/2022

Ganduje Ya Nuna Sulan Garo A Matsayin Magajin Sa

dealy trust

02/05/2022

Barka Ku Da Sallah

Ku Turo Mana Kwalliyar Sallar Ku Hade Da Gaisuwa Ga Yan'uwa Da abokan Arziki Zamu Zabi Wasu Mi Posting Dan Jin Dadin ku.

I'd Mubarak 💝

Engr Mujaheed Ibrahim Arzai   matashi dan siyasa ya ajiye tafiyar PDP bayan siyan Form din takarar majalisar jaha  matas...
27/04/2022

Engr Mujaheed Ibrahim Arzai matashi dan siyasa ya ajiye tafiyar PDP bayan siyan Form din takarar majalisar jaha matashin ya rubuta hakan ne a shafinsa na facebook.

Wanne fata kuke masa.

Ministan Ilimin da’a ƙarƙashin sa Ake Yajin Aikin ASUU Daya Tasar Ma Kwanaki 72 ya Sayi Fom ɗin takarar Shugaban ƙasa Ak...
27/04/2022

Ministan Ilimin da’a ƙarƙashin sa Ake Yajin Aikin ASUU Daya Tasar Ma Kwanaki 72 ya Sayi Fom ɗin takarar Shugaban ƙasa Akan Miliyan 100.

Wani fata kuke masa?

ZAƁEN 2023: Fitaccen matashin ɗan gwagwarmaya Rabiu biyoura mai rubuce-rubuce a kafofin sadarwa zamani kuma ɗan kasuwa y...
23/04/2022

ZAƁEN 2023: Fitaccen matashin ɗan gwagwarmaya Rabiu biyoura mai rubuce-rubuce a kafofin sadarwa zamani kuma ɗan kasuwa ya bayyana aniyarsa tare da burinsa na tsayawa takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin jam'iyar APC.

matashin yace wannan karon da gaske yake ba kamar lokacin da ya nuna sonsa na zama Kwamishina a jihar Kano, Yace wannan karon ba zai janye ba domin da gaske yake, yanzu abun da ya rage masa kudin sayan from din takara million 100.

Shin wanne fata kuke masa?

Address

Kano

Telephone

+2349076369128

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasara Redio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nasara Redio:

Share