Aminu Isah

Aminu Isah Special Assistant On Media
To The Hon Commissioner Ministry For Religious Affairs Kano State
(2)

A siyasa duk hukuncin da  Jagora ya yanke سمعنا واطعنا
06/09/2025

A siyasa duk hukuncin da Jagora ya yanke سمعنا واطعنا

Abinda yake damun makiyan sarkin kano Khalifa shine...*Sarkin kano Khalifa tinda ya bar gidan dabo ya koma makaranta yaj...
05/09/2025

Abinda yake damun makiyan sarkin kano Khalifa shine...

*Sarkin kano Khalifa tinda ya bar gidan dabo ya koma makaranta yaje ya karo karatu,inda a yanzu ya zama cikakken Doctor na ilimi bana alfarma ba,dan haka a sunan sa yanzu zaa dinga ganin PHD

*Shi kuwa nasu gwanin tinda ya kammala PHE dinsa,wanda shi kansa PHE din da yaya aka kammala shi,shine suke ta haushi uwa wata dabba.

*Dadin dadawa shine,gashi yau sarkin kano Khalifa ya bada huduba a wani babban masallacin jumaa dake London,duk duniya kowa ya gani.

*Shi kuwa nasu gwanin koda Hausa bazai iya karanta huduba ba,ta yaya kuwa zai zama abun mamaki dan anga bishiya mai kayan marmari tana shan jifa?

05/09/2025

A irin wannan daren, shekaru 1500 da s**a gabata. (SAW) ❤️

Congratulations Khalipha Malam Muhammad Sunusi II PhD
04/09/2025

Congratulations Khalipha Malam Muhammad Sunusi II PhD

Daga birnin London Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, CON. Yayin shirye-shiryen taron murnar bashi sha...
04/09/2025

Daga birnin London Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, CON. Yayin shirye-shiryen taron murnar bashi shaidar kammala Karatun Digirinsa na uku wato Phd, wanda zai fara gudana a yau Alhamis.

Alhamdulillah Kaitsaye daga wajen taron Graduation 🎓 din Mai Martaba sarkin kano Khalifa Dr Muhammadu Sunusi II PhD CON,...
04/09/2025

Alhamdulillah
Kaitsaye daga wajen taron Graduation 🎓 din Mai Martaba sarkin kano Khalifa Dr Muhammadu Sunusi II PhD CON, wanda yake gudana a birnin London, England 🇬🇧. Yau Alhamis 4th September 2025.

Allah yataimaki Sarki Khalipha
✊🏼👑😍✊🏽

  Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON, zai Jagoranci Sallar Juma’a a Masallacin New Peckham, Lo...
04/09/2025



Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON, zai Jagoranci Sallar Juma’a a Masallacin New Peckham, London, ranar Juma’a 5 ga Satumba, 2025 da misalin ƙarfe 1:30 na rana.

Kano ce anan baki daya.
03/09/2025

Kano ce anan baki daya.

03/09/2025

Allah saboda sirrin dake cikin سورة قريش kaita amintar damu daga yunwa,kai ta amintar damu daga tsoro برحمتك يا ارحم الراحمين

Address

Kofar Waika Kano Nigeria
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Isah:

Share