Dan Almajiri II

Dan Almajiri II Special Assistant On Media
To The Hon Commissioner Ministry For Religious Affairs Kano State
(3)

25/04/2026

“Praise be to God, the King has fulfilled his promise.

Even before Bola Ahmed Tinubu became President, the King had already said that if he did what he is doing now, he would speak out.

Kaf Sarakunan Kasar Hausa Waye Zai Iya Wannan Furucin Idan Bashi Ba?
24/04/2026

Kaf Sarakunan Kasar Hausa Waye Zai Iya Wannan Furucin Idan Bashi Ba?

Daga Supreme Court
20/04/2026

Daga Supreme Court

20/04/2026

Daga Supreme Court

Jamaar Maulana Khalifa Ta Sauka, Amma Tawagar wancanan ka har yanzu basu karaso ba

Allah ya karawa sarki dubun nasara akan nasarorin da yake samu

20/04/2026

Allah saboda Shugaba saw, ka sanya hijabi tsakaninmu da cutukan nan na zamani,wanda muka sani da wanda bamu sani ba.
Ka kara mana lafiya da imani

19/04/2026

Àllah saboda sirrin ka dake tsakanin كن فيكون kaita nesanta rayuwarmu da غم، فقر، فاقة، ذل، غلبة الدين، قهر الرجال saboda Shugaba saw

Cikin Wannan DareTsohon Mataimakin Gwamnan kano Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo, yakai ziyarar taaziyya ga mai martaba sar...
18/04/2026

Cikin Wannan Dare

Tsohon Mataimakin Gwamnan kano Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo, yakai ziyarar taaziyya ga mai martaba sarkin kano Khalifa Muhammad Sanusi II bisa rashin dan uwa da kuma hakimi.
Allah ya jikan su ya gafarta musu yasa aljanna makoma

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya jagoranci Sallah Jana'izar hakimin garun malam,sarkin ja'idinawa A...
15/04/2026

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya jagoranci Sallah Jana'izar hakimin garun malam,sarkin ja'idinawa Alhaji Abubakar gwadabe Buhari wanda Allah ya yiwa rasuwa a jiya talata,muna addu'ar Allah ubangiji ya gafarta masa.

APC Da ADCTsakanin APC Da ADC waye talakawa suke yiwa fatan samun nasara a zaben shugaban kasa na 2027 a Nigeria?
15/04/2026

APC Da ADC

Tsakanin APC Da ADC waye talakawa suke yiwa fatan samun nasara a zaben shugaban kasa na 2027 a Nigeria?

Inna Lillahi Wa Inna ilaihirrajiun Allah Ya yiwa Sarkin Fulanin Ja’idnawa rasuwa a daren nan😭💔yau da safe ma da shi a ka...
14/04/2026

Inna Lillahi Wa Inna ilaihirrajiun
Allah Ya yiwa Sarkin Fulanin Ja’idnawa rasuwa a daren nan😭💔yau da safe ma da shi a ka yi zaman fada! Allah Ya ji ƙansa da gafara🤲🏽

14/04/2026

Allah saboda Shugaba saw, duk inda zamani yakai ga hargitsi da lalacewa, ka barmu da kaunar Shugaba saw, ka barmu da imaninmu.

Address

Kofar Waika Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Almajiri II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Almajiri II:

Share