Masarautar Kano Social Media

Masarautar Kano Social Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masarautar Kano Social Media, Kofar Waika Kano Nigeria, Kano.
(3)

Sarkin SarakunaUban Yayan Sarki
20/08/2026

Sarkin Sarakuna
Uban Yayan Sarki

A yau Alhamis,,20-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON,Mai Girma Wazirin Kano Alh...
20/08/2026

A yau Alhamis,,20-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON,Mai Girma Wazirin Kano Alh Sa'ad Shehu Gidado tare da Mai Girma Magajin Garin Kano Alh Nasiru Inuwa Wada sun Jagoranci Zaman Majalisa domin Karbar korafe-korafen Alumma.

20/08/2026

Cikakken Bayani Akan Mas'alar Dariqar Tijjaniyya

Malam Ibrahim Ado Kurawa.

Akwai Sarkin Da Yake Shan Hassada Irinsa Kuwa?* Sarkin Kano Mai Tafiya Da Dawowa* Sarkin Kano Wanda Malami Ne Kuma Dalib...
19/08/2026

Akwai Sarkin Da Yake Shan Hassada Irinsa Kuwa?

* Sarkin Kano Mai Tafiya Da Dawowa
* Sarkin Kano Wanda Malami Ne Kuma Dalibi
* Sarkin Kano Kuma Khalifa Magajin Khalifa
* Sarkin Kano Mahaddacin Alqurani Da Sanin Sharia

Makiya Kuyi Haquri, Ba Yanda Kuka Iya,
Haka Allah Yaso Haka Kuma Allah Yake Nufi.
Nan Gani Nan Bari Dumamen Mayya

19/08/2026

Allah Ya Taimaki Sarki
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Imani

SAURARON RAAYIKana Cikin Wadanda Suke So Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II Yai Kasaitaccen Hawa A Wanna...
18/08/2026

SAURARON RAAYI

Kana Cikin Wadanda Suke So Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II Yai Kasaitaccen Hawa A Wannan Wata Na Maulidi Mai Albarka?

A yau Talata,18-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON,Mai Girma Wazirin Kano Alh S...
18/08/2026

A yau
Talata,18-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON,Mai Girma Wazirin Kano Alh Sa'ad Shehu Gidado tare da Mai Girma Magajin Garin Kano Alh Nasiru Inuwa Wada sun Jagoranci Zaman Majalisa domin Karbar korafe-korafen Alumma

Yanzu Ba Lokacin Magana Bane, Saboda Muna Cikin Wata Mai Tsarki Da Aka Haifi Shugaba Saw A Cikinsa.Idan Akwai Abinda Zan...
18/08/2026

Yanzu Ba Lokacin Magana Bane, Saboda Muna Cikin Wata Mai Tsarki Da Aka Haifi Shugaba Saw A Cikinsa.

Idan Akwai Abinda Zan Iya Magana Akai Bai Wuce Abinda Naga Masoya Shugaba Saw Suna Ta Kira Zuwa Ga Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II Akan A Shirya Durba Domin Girmamawa Ga Shugaba Saw, Wannan Kam Ina Goyon Baya 100% Duk Da Kasancewar SALLAR GANI Bata Cikin Tsarin MASARAUTAR KANO.

Amma Masu Lafazin Kiyayya Da Masu Maganar Son Zuciya Saboda Basu Samu Abinda Suke So Ga Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II, Wannan Kam Ina Kara Tina Muku Cewa, YANZU BA LOKACIN MAGANA Bane, Idan Lokacin Yayi Zaku Karbi Amsar Ku A Hannun ku.

صل يا ربنا وسلم على من هو للخلق رحمة وشفاء

Address

Kofar Waika Kano Nigeria
Kano

Telephone

+2348029957230

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Kano Social Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masarautar Kano Social Media:

Shortcuts

Share