Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government.

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government.

Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government. Honesty is the best policy

Ya Allah we are awake today by Your Rahma. Each one of us have his/her struggles, pains, and hopes. Oh Allah, You are Ar...
09/12/2022

Ya Allah we are awake today by Your Rahma. Each one of us have his/her struggles, pains, and hopes. Oh Allah, You are Ar Rahman, there is no ease except what You make easy. You have power over all things. Substitute our lacks with surplus, our fears with security, our sadness with happiness, strengthen our faith, cause us not to die except as Muslims and make Al-Jannatul Firdaus our final abode...... Ameen thumma Ameen.
Juma'at Mabrur.

Allah ya kawo kasuwa Mai Albarka amenHon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government.
27/11/2022

Allah ya kawo kasuwa Mai Albarka amen
Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government.

UDKHULUL JANNATA BISSALAM Enter Paradise in Peace!  I wish us& our greatentire families this statement on the Day of Jud...
18/11/2022

UDKHULUL JANNATA BISSALAM Enter Paradise in Peace! I wish us& our great
entire families this statement on the Day of Judgement,
ALLAH Ka baiwa Jam'iyyar Apc Nasara@ G&G 2023 Da karfin Ikon ALLAH!
Tare da Arzikin,Daraja da Wasila Shugaba Annabi MUHAMMADU S.A.W

Ya Allah Ka bamu shugabanni nagari ameen.
13/11/2022

Ya Allah Ka bamu shugabanni nagari ameen.

Daga karamin mataki rayuwa take farawa har zuwa babban mataki kai dai nemi albarka Allah a cikin lamuranka.
13/11/2022

Daga karamin mataki rayuwa take farawa har zuwa babban mataki kai dai nemi albarka Allah a cikin lamuranka.

28/10/2022

ASLM BARKA DA SHIGOWA WANNAN RANA MAI ALBARKA ALLAH YA KARBI IBADUNMU AMEN.

23/09/2022

I used opportunity to send my juma'at greeting to Muslims umma all over the world.

Idan har zuciyarka baka nufin kowa da sharri to kayi baccinka cikin kwanciyar hankali Allah zai warware dukkan sharin ma...
16/09/2022

Idan har zuciyarka baka nufin kowa da sharri to kayi baccinka cikin kwanciyar hankali Allah zai warware dukkan sharin masu sharri
Barka da juma'a.

16/09/2022

ALLAH YA KARBI DUKKAN IBADUNMU YA AMINCE DA AIYUKANMU YA GAFARTAWA IYAYENMU AMEEN.

Burin kowanne dan siyasa shine kyautatawa al'umma da mutunta su badan komai sa don jam'iyya bata mutun daya bace kowa da...
14/09/2022

Burin kowanne dan siyasa shine kyautatawa al'umma da mutunta su badan komai sa don jam'iyya bata mutun daya bace kowa da irin gudun mawar da yake bayarwa.

Bunkasa rayuwar al'ummar karamar hukumar bunkure shine burin mu.Kuma muna kokarin kwatanta hakan don ganin samun nasara ...
14/09/2022

Bunkasa rayuwar al'ummar karamar hukumar bunkure shine burin mu.

Kuma muna kokarin kwatanta hakan don ganin samun nasara Insha Allah.

Rayuwa bata nasara batare da fuskantar kalubale ba.Kayi kokari wajen yin hakuri don cimma nasara.
14/09/2022

Rayuwa bata nasara batare da fuskantar kalubale ba.

Kayi kokari wajen yin hakuri don cimma nasara.

MASHA ALLAHU
12/09/2022

MASHA ALLAHU

Masha Allah Tabarmi kenan da muka samu ikon rarrabawa a masallatai,makarantun islamiyyu da tsangayai da malisai a fsin k...
12/09/2022

Masha Allah
Tabarmi kenan da muka samu ikon rarrabawa a masallatai,makarantun islamiyyu da tsangayai da malisai a fsin karamar hukumarmu mai albarka na kimanin 635k.
Allah ya bada ikon amfani dasu yadda yadace amen

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon.Abba Kawu Gurjiya Vice Chairman Of Bunkure Local Government.:

Share

Category