18/05/2025
Kada kayi sako-sako ko wasa da addininka da iyayenka da sana'arka da iyalinka, kuma kada ka bari kowaye yayi maka wasa da su, sannan kaima kada kayiwa kowa wasa da su domin sune mutuncin ka.
Shawara ce