
08/01/2024
Kamfanin zai biya diyyar dala miliyan 500 inda duk mutum ɗaya da ya shigar da ƙarar zai samu dala 92 a Amurka.
A shekarar 2020 ne kamfanin ya amince da biyan waɗannan mutanen bayan an kai ƙararsa kotu.
Wannan lamarin ya shafi masu amfani da wayoyin iPhone 6 da iPhone 7 ne kaɗai.