Gpn Hausa News

Gpn Hausa News To keep people a were in order to know what happened in their country in terms of the latest news nation wide
(1)

30/08/2026

Muna ga ya wa Teema Cool cewa, abubuwan da ta keyi "yan'uwanta mata ta ke zubarwa mutunci, ba sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Sannan muna sanar da shugaban karamar hukumar kabo cewa, kamar yadda ya yiwa kwankwaso butulci, shi ma ya jira lokaci.

~Shamsuddeen Nura Garo, shugaban kungiyar kwankwasiya washington D.c.

30/08/2026

Kungiyar kwankwasiya washington Dc, kungiya ce da babu kowa a cikin ta, face mutum 2 rak, don haka muna jan kunnen ku da cewa, Comrd. Lawan Najume Kabo, ba "Sa'anku bane. Ni Sadiq Junior Najume Garo, nine dai dai da ku.

29/08/2026

Shugabannin kungiyar ayi A.P.C. sak daga sama har kasa na karamar hukumar kabo, sun jaddada kalaman shugaban su comrd. Lawan Najume Kabo, cewa duk wanda ba zai APC sak ba, ko waye basa tare da shi.

LAWAN NAJUME EXECUTIVE CHAIRMAN KABO LGA MOVEMENT MEDIA TEAM OF NIGERIA KANO ABBA GIDA GIDA 2027 Murtala Sule Garo TV Gandujiyya Online Kwankwasiyya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Gida Gida Posts Gida-Gida Tv Gida-Gida Reporters

29/08/2026

Dan Majalissa Mai Wakiltar Ƙananan Hukumomin Kiru/Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa (Jarman Bebeji), ya jagoranci taro na Musamman da waɗanda s**a yi takarar Majalisar Jiha da Majalisar Tarayya na yankunan Kiru/Bebeji, tare da magoya bayansu a gidan sa dake kofa.

Taron ya Mayar da hankali ne kan ƙarfafa haɗin kai, fahimtar juna da haɗa kai wuri guda, domin tabbatar da nasarar Jam’iyyar APC daga sama har ƙasa a zaɓen 2027.

A.P.C. KANO

Abdulmumin Jibrin A.P.C. KANO Kwankwasiyya Reporters

27/08/2026

Sannu a hankali Al'ummar jihar kano, na cigaba da rungumar kyawawan tsare-tsaren maigirma gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf, wajen bin doka da oda.
~Amb. Mansur Haruna Dandago

Gida Gida Posts Gida-Gida Reporters Gida-Gida Tv Gida Gida Reporters Kano central !!! ABBA KABIR YUSUF KWANKWASIYYA AMANA ABBA GO AGAIN 2027

26/08/2026

TUNA BAYA:

Waiwaye Part 2.

Da me kuke tuna wancan lokaci?

26/08/2026

TSOHUWAR AJIYA:

TUNA BAYA PART 1............

Shin me kuke iya tunawa A wancan lokacin?

KANO

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gpn Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share