Kannywood a yau

Kannywood a yau ya kannywood take a yau? nisha dantarwa, fadakarwa, tare da Samar daku abubuwan dake faruwa a kannywood.

10/09/2023
26/08/2023

Just one Taliya😭😭😭

24/08/2023
27/07/2023

Kungiyar kare hakkin Musulunci ta MURIC ta bukaci hukumar DSS da ta gayyaci shahararren mawakin kudu David Adeleke wanda aka fi sani da Davido a kan bidiyon wata waka da ya wallafa a shafinsa.

MURIC ta ce akwai bukatar mawakin ya zo ya yi bayanin dalilinsa na sakin irin wannan bidiyo da ka iya tayar da zaune tsaye a kasar.

An dai gano Olori a cikin wakar tasa mai suna “Jaye Lo” wacce Davido ya wallafa, ya zauna a saman wani masallaci yana raye-raye.

Hoto: (Instagram)

27/07/2023
21/07/2023

Allah ya bada zaman lafiya

Address

Kano

Telephone

+2349082893871

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood a yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood a yau:

Share