27/08/2019
Assalamu alai ya yan uwa matasa wnn fage mai suna R.m DALA FM mai farin jini ! Hakika min Samar dashine don mu runga fadakar da juna da nishadantar da juna kan wnn shiri da oga daga ke gabatarwa aranaku 4 talata -juma'a 11:00-11:30 pm shine raayin matasa (R.M) muna maraba da kowa awannan shiri ftn mu kukasance damu tare da oga daga