Yan arewa tv

Yan arewa tv An bude yan arewa tv 2021
Ku cigaba da kasancewa da tashar yan arewa TV
mun gode
(1)

Assalamu alikum Barkan ku da sallah da fatan anyi sallah lpia  Daga wane gare kuki kasan cewa da Yan arewa tv ?Ya sallah...
31/03/2025

Assalamu alikum

Barkan ku da sallah da fatan anyi sallah lpia
Daga wane gare kuki kasan cewa da Yan arewa tv ?
Ya sallah ta kasance a in da kuke ?

MUNA BADA HAKURE GA MASU BIN WANAN SAFIN
Kwana biyu kunji mu suru mun Dan samu tangardar na ura shiyasa amma yanzu kumai
Yayi daidai
Kuce gaba da kasance da Yan arewa tv

Daliban Dan Hausa school Kano a 1913.
12/05/2024

Daliban Dan Hausa school Kano a 1913.

Barkan ku da safiya.Wannan  wane gare ni a arewacen nijeriya ?
12/05/2024

Barkan ku da safiya.

Wannan wane gare ni a arewacen nijeriya ?

Yarima Harry ya yin wasa da Tawagar sojojin da s**a jikkata kuma su ne za su wakilci Najeriya a Gasar Invictus Games da ...
11/05/2024

Yarima Harry ya yin wasa da Tawagar sojojin da s**a jikkata kuma su ne za su wakilci Najeriya a Gasar Invictus Games da za a yi shekara mai zuwa a Canada.

RUDUNAR OPERATION  HADIN KAI  YA MiKA YARINYAR CHIBOK da aka ceto ga gwamnatin jihar Borno.A ranar Alhamis 9 ga watan Ma...
11/05/2024

RUDUNAR OPERATION HADIN KAI YA MiKA YARINYAR CHIBOK da aka ceto ga gwamnatin jihar Borno.

A ranar Alhamis 9 ga watan Mayun 2024 ne Hedikwatar Command Operation HADIN KAI (OPHK) ta mika wata ‘yar Chibok da aka ceto, Lydia Simon da ‘ya’yanta uku ga gwamnatin jihar Borno a Maiduguri.
~, Major General Waidi Shaibu,

Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan ƴan ta'adda.A cikin mako guda ɗaya sun hallaka miyagu 135 a sassa...
11/05/2024

Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan ƴan ta'adda.

A cikin mako guda ɗaya sun hallaka miyagu 135 a sassa daban-daban na ƙasar nan.

Jami'an tsaron sun kuma kuɓutar da mutanen da aka sace tare da ƙwato makamai masu tarin yawa inji majiya mai tushe

10/05/2024

Ya kashi abokinsa ya tafi da motar sa yan sanda sun yi nasarar cafke shi ~ Abdullahi Haruna Kiyawa

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani da muƙarrabansa sun tarbi Yarima Harry a gidan gwamnatin jihar Yariman yakawo ziyarar kwa...
10/05/2024

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani da muƙarrabansa sun tarbi Yarima Harry a gidan gwamnatin jihar
Yariman yakawo ziyarar kwanaki uku a Nijeriya domin halartar taron da aka shirya sabuda sojojin da s**a rauna ta a fagen daga. ~ Yan arewa tv

Tsohuwar Jarumar Kannywood a Najeriya, Mansura Isah ta bukaci kotu da ta dakatar da Hisba da 'yan sanda daga yunkurin ca...
10/05/2024

Tsohuwar Jarumar Kannywood a Najeriya, Mansura Isah ta bukaci kotu da ta dakatar da Hisba da 'yan sanda daga yunkurin cafke ta

01/03/2024

Sakon sauka da mukami

shiekh aminu Ibrahim daurawa

Kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano da ke arewacin Nijeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya sauka daga muƙaminsa. Mal...
01/03/2024

Kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano da ke arewacin Nijeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya sauka daga muƙaminsa.

Malamin addinin ya ɗauki matakin ne kwana guda bayan gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya caccaki hukumar ta Hisbah bisa salon ayyukanta waɗanda ya ce suna keta doka.

Gwamna Babagana Umara Zulum na jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ya ƙaddamar da rabon kayan abinci ga iyala...
29/02/2024

Gwamna Babagana Umara Zulum na jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ya ƙaddamar da rabon kayan abinci ga iyalai 100,000 a ƙananan hukumomin Maiduguri da Jere.

Ya ce an yi rabon ne don rage raɗaɗin wahalar da ake sha sakamakon matsanancin talauci da hauhawar farashin kayan abinci da sauran kayan buƙatar rayuwa da ake fama da ita a ƙasar.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan arewa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share