Door To Door Abba 4+4

Door To Door Abba 4+4 Lokaci bayan Lokaci Sai kaji Wata Rana Bamanan

17/10/2025

Ana Neman Wanda Zai Cinye Taliya Leda Daya Akan Naira 100k

17/10/2025

Ya Sunan Screenshot Da Hausa ?

Ku Sanyawa Shugaban Jam'iyar APC na Jihar Kano Alh Abdullahi Abbas Albarka.
17/10/2025

Ku Sanyawa Shugaban Jam'iyar APC na Jihar Kano Alh Abdullahi Abbas Albarka.

16/10/2025




fans
Abba Kabir Yusuf

Hakika gwabnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf Abba gida gida adaline wlh dana kalli videon yariryarnan har kuka nayi ya Alla...
16/10/2025

Hakika gwabnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf Abba gida gida adaline wlh dana kalli videon yariryarnan har kuka nayi ya Allah ubangiji kakula mana da gabansa da bayansa

Ko basa yiwa Allah, Wallahi sai sun Sallama jagora 🔴✊🏽💥✌🏽...see more
16/10/2025

Ko basa yiwa Allah, Wallahi sai sun Sallama jagora 🔴✊🏽💥✌🏽...see more

28/09/2025

Cikin hukuncin ubangiji yau Inakan hanyata Zuwa Wata kasa Ina bukatar addu'arku agareni Allah ubangiji yasaukemu lfy 🤲

Alhaji  Ibrahim Chanji  mutum ne nagari mai kishin al’umma. Yana da jajircewa da gaskiya a duk abin da ya sa gaba, tare ...
26/09/2025

Alhaji Ibrahim Chanji mutum ne nagari mai kishin al’umma. Yana da jajircewa da gaskiya a duk abin da ya sa gaba, tare da bayar da gudummawa wajen ganin jama’a sun amfana. Hakika, Alhaji Ibrahim Chanji abin koyi ne ga matasa da manya, domin kyawawan halayensa da jajircewarsa suna haskaka irin darajar da yake da ita a cikin al’umma.

Ko kunsan Chairman Alhaji Ibrahim Chanji yana biyan Mutane sama da Dari biyar albashi du wata kuma basa daga cikin wadan...
25/09/2025

Ko kunsan Chairman Alhaji Ibrahim Chanji yana biyan Mutane sama da Dari biyar albashi du wata kuma basa daga cikin wadanda Barau yasan da Zaman su a Club din akwai Yan Ball din da Chairman yake biya kuma basa cikin tsarin albashin club din Iya spotters din da yake biya du wata sunfi Dari kuma daga 20k ne zuwa sama

A salary din da Barau yakewa club din Barau Football Club baya biyan Yan Ball da management din das**a kai adadin mutum Dari biyu Amman Chairman yana yiwa sama da Mutum Dari biyar albashi aduk wata

Masu kyashi da bakin ciki da Hassada kunsan da haka Amman kiyayyar Chairman ta rufe idanunku


Amadadin Mai Girma chiarman Na Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau Fc Alhaji Ibrahim Chanji  yana yabawa Al'ummar Ƙaramar huk...
25/09/2025

Amadadin Mai Girma chiarman Na Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau Fc Alhaji Ibrahim Chanji yana yabawa Al'ummar Ƙaramar hukumar Kumbotso sakamakon cincirindo da s**ayi domun tarbar Deputy Senate President Sen. Barau I. Jibrin Maliya, lokacin da s**a samu labarin zai zo Ta'aziyyar Tsohon Ɗan majalisar tarayya Mai wakiltar Kumbotso wanda yanayi Na aiki bai baisa ya samu damar halarta ba.
Shugaban Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau yana yabawa gaba ɗaya Al'ummar da s**a nunawa Sanata wannan soyayyar. Muna godeya Allah ya da Alkhairi




A Haleepha.......✍️

23/09/2025

Dan Bello Yaushe Zaka Fara bincike Akan mahaifinka da yaci kudin taki

Nasarorin da Alhaji Ibrahim Chanji ya cimma a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau Fc.Mai Girma Senator Barau I. Jibrin a dubi...
23/09/2025

Nasarorin da Alhaji Ibrahim Chanji ya cimma a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau Fc.
Mai Girma Senator Barau I. Jibrin a dubi Ibrahim Chanji



Address

Sheka Bus Stop Kano
Kano

Telephone

+2348160601962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Door To Door Abba 4+4 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Door To Door Abba 4+4:

Share