Sahibul Faidah TV

Sahibul Faidah TV An bude wannan tasha ne saboda fadakarwa da ilmantarwa da yada soyayyar manzon Allah (SAW).

27/07/2025

SALATUL FATHI AN BAKA
DA JAUHARATUL KAMALI DUKA
KAZA AS'MA'U MAULAKA
RASULULLAHI YABAKA
INA YAKAMARKA TIJJANI.

 A wannan rana ta Juma'a,23/1/1447 daidai da 18/07/2025 Mai Girma Dan majalisar Tarayya me Wakiltar Karamar Hukumar Nass...
18/07/2025


A wannan rana ta Juma'a,23/1/1447 daidai da 18/07/2025

Mai Girma Dan majalisar Tarayya me Wakiltar Karamar Hukumar Nassarawa Hon Hassan Hussain ya bada umarnin Fara aikin gina Zawiyyar Malam Aminu Mai Diwani Tudun Wada Bompai Nass L.G.A Kano Nigeria dake Mazabar Tudun Wada, Wannan Zawiyyar tana da matuqar Muhimmanci a wannan Nahiyya.
A madadin dukkan Yan zawiyya Muna godiya Mai Girma member.

18/07/2025

ZIKIRIN JUMA'A DAGA ZAWIYYAR SHAIKH MAL AMINU MAI DIWANI TUDUN WADA BOMPAI KANO 23/01/1447 18/7/2025
RUHUL ADAB TV
M.Aminu Mai diwani tv
Zawiyar Sheikh Mal. Tijjani Usman Z/Bare-bari Kano
https://www.youtube.com/

ALBABBARIKIYYU

A madadin zawiyyar Maulana Shaikh MAL Aminu Mai Diwani tudun wada bompai muna miƙa sakon godiya ga mai girma jagora a kw...
06/07/2025

A madadin zawiyyar Maulana Shaikh MAL Aminu Mai Diwani tudun wada bompai muna miƙa sakon godiya ga mai girma jagora a kwankwasiyyar tudun wada Hon bisa kyautar kuɗi ₦2.5 da ya bayar don asayawa makaranta Muhalli

Zawiyyar Shaikh Mal. Aminu Abubakar Mai Diwani Tudun wada Bompai Kano, tana godiya ga Ɗan Majalisar Jaha mai wakiltar Al...
06/07/2025

Zawiyyar Shaikh Mal. Aminu Abubakar Mai Diwani Tudun wada Bompai Kano, tana godiya ga Ɗan Majalisar Jaha mai wakiltar Al'ummar ƙaramar hukumar Nassarawa, Hon. Engr. MB Alyu.

01/06/2025

YA ALLAH KAYI MANA DUKKAN ALKHAIRI DAN ANNABI MUHAMMADU S.A.W

*SAƘON BAN GAJIYAGA MASU GIRMA MAHALARTA TARON ƊAURIN AUREN ƳAR SHAIKH MAL AMINU MAI DIWANI TUDUN WADA BOMPAI KANO* Godi...
19/04/2025

*SAƘON BAN GAJIYA
GA MASU GIRMA MAHALARTA TARON ƊAURIN AUREN ƳAR SHAIKH MAL AMINU MAI DIWANI TUDUN WADA BOMPAI KANO*
Godiya ta musamman ga shehunnai khalifofi da manyan malamai da masu mulki da dukkan ƴan uwa masoya da abokan arziki

Sannan a madadin zawiyya gaba ɗaya muna miƙa Keɓantacciyar godiya ga masu girma
1. Sayyidi Bashir Shaikh Mal tijjani z/bare bari
2. Khalifa Shaikh Tuhami Shaikh Atiku sanka
3. Shaikh Mal Abdullahi Uwaisu limanci
4. Khalifa Mujtaba Shaikh Mal Inuwa madabo
5. Shaikh tijjani sabaru
6. Shaikh Mal Mansur Gawuna
7. Khalifa Tijjani Shaikh Aliyu Harazimi
8. Shaikh tijjani Shaikh Hassan Gawuna
9. Khalifa mal Adamu mangwaro

Dafatan kowa yaje gida lafiya Allah yabasu zaman lafiya Allah ya sakawa kowa da alkhairi

Mun daɗe mu na saurara kuma mu na fahimta, mu na riƙewa, cewa tafiyarnan ta mu abin da ta ke nema shi ne: yaƙi da son zu...
16/01/2025

Mun daɗe mu na saurara kuma mu na fahimta, mu na riƙewa, cewa tafiyarnan ta mu abin da ta ke nema shi ne: yaƙi da son zuciya da nisantar haɗama ko rowa ko kwaɗiyi ko babbakiya akan abun da ba naka bane kai kaɗai, domin ƊABBAƘAWA DA KWAIKWAYON ƊABI`UN ANNABI S.A.W NE SUFANCI.
Duk abin da ake so matasa su kasance na kyakkyawan misali duk mun ji su aguraren tarurrukan mu tin tale-tale kawai babban abun da ake nema aiwatarwa .

(Shaikh Mal Aminu Mai Diwani)

01/01/2025

قف بالديار وسل عن السباق
ما بين مستسقيهم والساق

شمس الهدى طلعت بمغربها
فنار الجو بالأذكار والأشواق
الببارقي

Mauludi a layin Marmara a garin Tudunwada Bompai Kano, Ranar Lahadi 08-05-1446 A-H 10-11-2024 loƙaci : 8:00 Pm 10:30 pm
09/11/2024

Mauludi a layin Marmara a garin Tudunwada Bompai Kano, Ranar Lahadi 08-05-1446 A-H 10-11-2024 loƙaci : 8:00 Pm 10:30 pm

19/10/2024

Address

ALJ Yahaya Me Mai Street
Kano

Telephone

+2349127192215

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sahibul Faidah TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sahibul Faidah TV:

Share

Category