Kimiyya a harshen Hausa

Kimiyya a harshen Hausa Wannan shafi mun bude shi domin koyar da ilimin kimiyya a harshen mu na hausa.

Human protocol.....Sabon project ne yazo kan tele.gram tare da sabon features na tsarin airdrop/mining  nasu dole sai wa...
17/09/2024

Human protocol.....

Sabon project ne yazo kan tele.gram tare da sabon features na tsarin airdrop/mining nasu dole sai wanda yayi inviting dinka ne zai yi maka Verified kafin ka fara farming nasu.

LINK:

https://t.me/imhmnbot/invite?startapp=Amzain6
Anyi worldcoin protocol masu tsarin features na Ord Verified a 2022 wanda har yau suna airdropping wa users verified nasu duk bayan sati biyu $WLD guda uku kusan dollars $10 kenan.

Ba shakka wannan Human protocol, Maybe suyi nasara irin nasarorin da Worldcoin protocol s**a yi kar ayi wasa da shi 🧏‍♂️ Sa'an nan mutanen dubu 5000 nake da bukata nayi musu verified "In Shaa Allah".

LINK: https://t.me/imhmnbot/invite?startapp=Amzain6

04/06/2024

Ka/kina son Fara yin mining ko koyan crypto currency amma ka rasa Wanda Zai koya ma ko ya kawo ma mining Wanda yake legit ne ba wasa.

Ku Zama cikin shiri zan bude group domin kawo mining masu inganci tare da koyar daku crypto tun daga tushe insha Allah
Ku sani ba'a telegram kadai ake. mining ba duk wani kalar legit airdrop zamuyi kokarin kawo muku shi tare da nuna muku yadda zakuyi shi cikin sauki ta hanyar yin videos da voice message

Allah yasa mu dace.

19/08/2023

Shin ko kun San jijiya mafi girma a jikin mutum?

05/08/2023

Ko da yaushe mu kasan ce cikin aiki tukuru domin cimma burukan mu

Muyi amfani da kwakwalwar mu domin Gina goben mu da al'umar mu.

Wannan shafi Yana Bawa mabiyan sa hakuri anjimu shiru zamu dawo aiki insha Allah.

Kuyi wa Yan uwa share domin suma su amfana.

Zaku iya tuntubar mu ta whatsapp Kai tsaye.
26/06/2023

Zaku iya tuntubar mu ta whatsapp Kai tsaye.

26/06/2023

*SAUKI DATA SERVICES*
09038835571

*MTN Data Bundle*
_30 days validity_
1GB @ N250
2GB @ N500
3GB @ N750
5GB @ N1250
10GB @ N2500
20GB @ N5000

*Airtel Data Bundle*
_30 days validity_
1GB @ N270
2GB @ N560
3GB @ N840

*9mobile Data Bundle*
_30 days validity_
1GB @ N280
2GB @ N570

*Glo Data Bundle*
_30 days validity_
1GB @ N300
2GB @ N600
3GB @ N900

*WHATSAPP NO*
09038835571

07/06/2023

MA'ANAR KEMISTIRI (CHEMISTRY)
Kemistiri darasi ne na kimiyya d yake bayani akan samammun abubuwa(matter), yadda suffar su take(structure), abun da s**a kunsa (composition), dabi'un/halayyar su(properties) da Kuma chan-chanza war da suke.
Har ila yau ilimin kimiyya ne da yake bayani akan samammun abubuwa/sinadarai dake doran kasa da na Kar kashin kasa,Wanda Allah ya halitta/samar(natural) da wadan da mutane s**a hada(artificial/man made).
Domin fahimtar ma'anar kemistiri muna bukatar sanin ma'anar MATTER (SAMAMMUN ABUBUWA/DUKKAN WANI ABU MAI NAUYI (MASS) DA BAYYANAN NAN GURBI DA ZA'A SAME SHI KO A ALAKANTA SHI DA SHI KO A SAME SHI(OCCUPIES SPACE).
Misalan matter sun Hadar da abubuwa masu rai da marasa rai, kamar
Gida
Abun rubutu (pen)
Littafi
Sinadarai
Ruwa da muke sha
Abincin da muke ci
Kayan da muke Sawa
Jaka
Takalmi
Kasa
Yashi
Iska
Dabbobi
Tsirrai ko shukoki
Har Kai Mai karatu kana daya daga cikin misalin samammun abubuwa Watau MATTER.
MU hade a darasi na gaba mun gode.
Duk Mai tambaya, shawara ko gyra muna maraba daku Yan uwa.
Aji gaba da sanar da Yan uwa domin suma su amfana.

03/06/2023

RASSAN/BANGARORIN BIOLOGY(BRANCHES OF BIOLOGY).
Biology Yana da manyan rassa guda biyu wadan da s**a Hadar da
1-zoology Watau ilimin sanin dabbobi(study of animals)
2-Botany Watau ilimin sanin tsirrai (study of plants).
Sauran rassan biology sun Hadar da
3-ecology:an samo Kalmar ecology ne daga Kalmar Greek Watau OIKES wacce take nufin mazauni ko gida.
Saboda haka ecology shashi ne na biology da ake sanin yadda halittu suke rayuwa cikin muahallin su.
4-Anatomy:anatomy Shima daya ne daga cikin rassan biology Wanda ya kunshi ilimin sanin yadda cikin jikin dabbobi da tsirrai yake.
5-physiology shine ilimin sanin yadda jikin dabbobi da tsirrai yake aiki.
6-Genetic:shine ilimin sanin halittu suke gadon wasu siffofi da dabi'u daga wajen mahaifansu da Kuma banbancin dake tsakanin su.
7-morphology wannan bangaren biology ya kunshi ilimin sanin Bayyanan nun siffofi na dabbobi da tsirrai Wanda suke daga wajen jikin su.
Akwai wasu rassan biology amma
Zamu tsaya a nan Sai mun hada a darasi na gaba.
Ku dai kuci gaba da bibiyar mu mun gode.

02/06/2023

MA'ANAR BIOLOGY
Kalmar Biology an samo tane daga kalmomi guda biyu na yaren girkanci(Greek), kalmomin sune BIOS(rayuwa a yaren hausa ) da Kuma LOGOS (ilimi ko nazari ko Sani a yaren hausa).
Biology Yana da ma'anoni da yawa ko Kuma ga wasu kamar haka

1-Biology darasin kimiyya ne na sanin halittu masu rai. (living organisms)
2-Biology na nufin ilimin sanin rayuwa. (study of life)
3-Biology ilimin sanin ko nazartar tsirrai da dabbobi . (study of plants and animals).
4-biology ilimin kimiyya ne dake nazartar abubuwa masu rai.(study of living things).

Post na gaba zamuyi bayani Akan bangarorin biology Watau branches of biology.

01/06/2023

MANYAN DARUSSA UKU (3) NA KIMIYYA.
Akwai manyan darussa (subject) a kimiyya kamar haka
1 Biology(ilimin sanin rayuwa ko kimiyyar nazarin halittu(dabbobi da tsirrai)
2 chemistry (kemistiri)kimistiri darasi ne na kimiyya dake nazartar ko sanin sinadarai wato chemicals.).
3 physics(darasin kimiyya ne da ake sani ko nazartar dukkan wani abu Mai nauyi Kuma Yana da Bayanan gurbi).
Wannan kamar gabatarwa ne zamu dauki ko wane darasi muyi cikakken bayanin sa daya Bayan daya insha Allah.
Kuci gaba da bibiyar mu ku sanar da Yan uwa da abokai domin suma su amfana.
Muna godiya so Sai.

29/05/2023

MA'ANAR KIMIYYA (SCIENCE)
Kimiyya wani ilimi ne dake nazartar abubuwa, É—abi'a da suke kewaye da Dan Adam.
Ilimin ya dogara kan wasu matakan gano haƙiƙar abubuwa, ta hanyar gwaje-gwaje da ake kira da "experiment" a turance.
Masana kimiyya na lura da yadda É—abi'a ke tafiya a sararin duniya ta hanyar lura, É—anÉ—ano, ji, gani ko shinshina. ĆŠakin da ake gwaje-gwajen kimiyya shi ake kira da "laboratory" a turance.
Kimiyya ta rabu gida daban-daban amma tushen sa ya haɗa da ilimin rayuwa da ake kira da Biology, ilimin Fiziks da kuma ilimin Kemistiri. Akwai ilimai da yawa da s**a fita daga ƙarƙashin Kimiyya kamar na sararin subhna da ake kira da "Cosmology", na taurari da ake kira da "Astronomy", da kuma na ƙana nun abubuwa da ake kira da "Quantum Mechanics", da dai sauran su.
Zamu tsaya nan kuyi share wa Yan uwa kuyi following din mu Dan samun post din mu Akan lokaci.
Mun gode.

Send a message to learn more

Address

Kano

Telephone

+2349038835571

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kimiyya a harshen Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share