SANI B AHMAD KURU

SANI B AHMAD KURU Official Account for myself 😊 News update ,Trending, Politics Of Kwankwasiyya an African Actrees
always Masha Allah

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar S.A Youth & Sports Sani Danja Rasuwa, Muna Addu'ah Allah Ya...
27/06/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😭

Allah Yayiwa Mahaifiyar S.A Youth & Sports Sani Danja Rasuwa, Muna Addu'ah Allah Ya Gafarta Mata Ameen.

Mai kyautar dayafi wanda yabawa Nuna farin Ciki.Jinjina Agareka Mai Girma Gwamna πŸ₯°πŸ‘
28/05/2025

Mai kyautar dayafi wanda yabawa Nuna farin Ciki.

Jinjina Agareka Mai Girma Gwamna πŸ₯°πŸ‘

MUHAWARA: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Wannan HaΙ—akar A ZaΙ“en 2027 ?Ku Bayyana Mana Ra'ayinku A Comment Se...
25/05/2025

MUHAWARA: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Wannan HaΙ—akar A ZaΙ“en 2027 ?

Ku Bayyana Mana Ra'ayinku A Comment Section.

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar da Tsohon Gwamnan Anambra, Peter Obi sun halarci taron tuntuΙ“a a kan...
25/05/2025

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar da Tsohon Gwamnan Anambra, Peter Obi sun halarci taron tuntuΙ“a a kan harkokin siyasar Najeriya na shiyyar Arewa da aka gudanar a Abuja ranar Lahadi.

Taron ya samu halartar Ζ΄an siyasa kamar Rotimi Amaechi da Rauf Aragbesola da Datti Baba-Ahmed da sauransu....

Cikin yardar Allah a gobe ne Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rabon tallafin kayan azu...
28/02/2025

Cikin yardar Allah a gobe ne Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rabon tallafin kayan azumin ga Ma’aikatan fadar Gwamnatin jihar Kano wanda yasaba aduk Shekara.

π•‚π•’π•Ÿπ•  𝕀π•₯𝕒π•₯𝕖 π”Έπ•π•˜π• π•Ÿ π•”π•™π•’π•šπ•£π•π•’π••π•ͺ.πŸ”΄
15/02/2025

π•‚π•’π•Ÿπ•  𝕀π•₯𝕒π•₯𝕖 π”Έπ•π•˜π• π•Ÿ π•”π•™π•’π•šπ•£π•π•’π••π•ͺ.πŸ”΄

Mace ta farko a jihar Kano ta zama ALGON. Chairlady, Hajiya Sa'adatu Tudunwada zababbiyar shugabar karamar hukumar Tudun...
15/02/2025

Mace ta farko a jihar Kano ta zama ALGON. Chairlady, Hajiya Sa'adatu Tudunwada zababbiyar shugabar karamar hukumar Tudun Wada ta zama shugabar Shuwagabannin Kananan hukumomin Kano 44 kuma Hon. Jamilu Ɗambatta Shugaban Karamar Hukumar Dambatta yake mata mataimaki, Kana Hon. Hamza Maifata shugaban Karamar hukumar Bichi ya zama Sakatare. Muna Addu'ar Allah yasa su gama lafiya Allah yayi musu Jagora.

Madugu da Khalifa πŸ₯°πŸ‘
15/02/2025

Madugu da Khalifa πŸ₯°πŸ‘

Masoya Sunga Masoyinsu❀️ Mutanen Abatoir Madugu Yana GodiyaπŸ™ŒπŸ½
15/02/2025

Masoya Sunga Masoyinsu❀️

Mutanen Abatoir Madugu Yana GodiyaπŸ™ŒπŸ½

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SANI B AHMAD KURU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SANI B AHMAD KURU:

Share