Ssr Film Institute Kano

Call Directions Website Contact the business

Ssr Film Institute Kano SENIOR SPECIAL REPORTER ON FILM INSTITUTE TIGA KANO, TO THE GOVERNOR OF KANO STATE HIS EXCELLENCY ALHAJI ABBA KABIR YUSUF

SSR- Munir Ibrahim Takai✍️

24/09/2026

Alhamdulillah! An samun sabbin ayyukan raya al’umma a wasu ƙananan hukumomin Kano South, ta hanyar ayyukan da aka samu d...
23/09/2026

Alhamdulillah!

An samun sabbin ayyukan raya al’umma a wasu ƙananan hukumomin Kano South, ta hanyar ayyukan da aka samu damar samarwa ƙarƙashin jagoranci da wakilcin Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D.

Ga wasu daga cikin ayyukan da ake aiwatarwa:

1️⃣ Gina rukunin azuzuwa a Tauren Fulani, Ƙaramar Hukumar Rano.

2️⃣ Gina rukunin azuzuwa a SIS Rano, Ƙaramar Hukumar Rano.

3️⃣ Gina rukunin azuzuwa biyu (2), kowanne mai ɗauke da azuzuwa uku (3), a GSS Kibiya, Ƙaramar Hukumar Kibiya.

4️⃣ Gina bandakunan ɗalibai guda takwas (8) a GSS Kibiya, Ƙaramar Hukumar Kibiya.

5️⃣ Gina rukunin gine-gine guda shida (6), kowanne mai ɗauke da azuzuwa biyu (2) tare da ofisoshin malamai, a Government Senior Secondary School Sitti, Ƙaramar Hukumar Sumaila.

6️⃣ Gina azuzuwa huɗu (4) da ofisoshin malamai guda biyu (2) a Madrasatul Tartilul Qur’an (Tsangaya), Matawa Gaya Arewa, Ƙaramar Hukumar Gaya.

7️⃣ Samar da tebura da kujerun ɗalibai masu kujeru uku (3) guda 100 ga Government College Tudun Wada, Ƙaramar Hukumar Tudun Wada.

8️⃣ Samar da Solar Mini-Grid a Baburi, Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, ƙarƙashin wani shiri da Bankin Duniya ke tallafawa.

9️⃣ Gina sabuwar Masallacin Juma’a mai ɗauke da ɗakin karatu da ɓangaren mata a Durbunde, Ƙaramar Hukumar Takai.

📌 Bayanin ci gaba: An tura ‘yan kwangila zuwa wuraren da aka tsara ayyukan, kuma an fara aiwatar da wasu daga cikin ayyukan a zahiri a cikin watan Satumba 2026.

Allah Ya sanya waɗannan ayyuka su zama alheri ga al’ummarmu, Ya kuma ƙara ba mu damar samun ayyukan raya ilimi, rayuwar al’umma da ci gaban ƙasa. 🤲

Alhj Munir Ibrahim Takai
Ssr Film Institute Tiga, Kano State ✍️

23/09/2026

🎉 Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Taya ATM Gwarzo Murnar Cika Shekara 66

Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya tsohon Mataimakin Gwamna kuma Coordinator na A4A a Kano, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, murnar cika shekaru 66.

Gwamnan ya bayyana Gwarzo a matsayin ƙwararren jagora kuma ɗan siyasar talakawa mai kwarewa, tare da yi masa fatan Allah ya ƙara masa lafiya, hikima, zaman lafiya da tsawon rai, domin ci gaba da ba da gudummawa wajen ci gaban Kano da Najeriya.

21/09/2026

A daren jiya, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci wani muhimmin taron dabaru da ƴan ƙungi...
20/09/2026

A daren jiya, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci wani muhimmin taron dabaru da ƴan ƙungiyar APC na Jihar Kano.

Taron na daga cikin shirye-shiryen dabaru da ake gudanarwa domin tunkarar babban zaɓen da ke tafe, tare da ƙarfafa haɗin kai, tsari da haɗin gwiwa tsakanin masu ruwa da tsaki.

Address

Kano
712103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ssr Film Institute Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ssr Film Institute Kano:

Shortcuts

Share

Category