SLY TV 24

SLY TV 24 Is an online platform that advertise, Business Companies and politics

Wasu 'yan bindiga sun sace mata kusan 30 bayan kashe mutane 26 a yankunan karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara. W...
04/06/2023

Wasu 'yan bindiga sun sace mata kusan 30 bayan kashe mutane 26 a yankunan karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara.

Wannan na daga cikin hare-hare mafi muni da s**a faru tun bayan da aka rantsar da sabon gwamna Dr. Dauda Lawan.

Ba na neman muƙami a gwamnatin Tinubu, amma idan an bani zan karɓa - Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan Kano.
30/05/2023

Ba na neman muƙami a gwamnatin Tinubu, amma idan an bani zan karɓa - Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan Kano.

Mijin Baturiya Join US Army
26/05/2023

Mijin Baturiya Join US Army

ENGHAUSA TV24's short video with ♬ original sound

SAKON masoya Dr. Abdullahi Umar Ganduje
26/05/2023

SAKON masoya Dr. Abdullahi Umar Ganduje

ENGHAUSA TV24's short video with ♬ Tambura

Matawalle Byebye
26/05/2023

Matawalle Byebye

ENGHAUSA TV24's short video with ♬ Hassada taki

Mawakin jam, iyyar NNPP Tijjani Gandu ya hadu da Hatsarin Mota Allah Ubangiji ya bashi lafiya
06/05/2023

Mawakin jam, iyyar NNPP Tijjani Gandu ya hadu da Hatsarin Mota Allah Ubangiji ya bashi lafiya

Tsohon Shugaban kasar Nigeria Gooluck Ebele Jonathan Ya bayyana cewa Zasu cigaba Tunawa da Tsohon Shugaban kasar Nigeria...
06/05/2023

Tsohon Shugaban kasar Nigeria Gooluck Ebele Jonathan Ya bayyana cewa Zasu cigaba Tunawa da Tsohon Shugaban kasar Nigeria Alh Umaru Musa Yar,aduwa Saoda Cigaban da ya kawowa Nigeria

GADOHakika gado wani abune wanda mutane suke gada daga hannun magabatansu Amma kuna ganin kowane gado zai zama abunso?Ra...
30/04/2023

GADO

Hakika gado wani abune wanda mutane suke gada daga hannun magabatansu Amma kuna ganin kowane gado zai zama abunso?

Ra,ayinku...........

Sabuwar wakar Rara
29/04/2023

Sabuwar wakar Rara

118 likes, 2 comments. Check out SLY TV 24's video.

Done
29/04/2023

Done

Check out SLY TV 24's video.

Address

Kano State Tudun Yola C
Kano
700103

Telephone

+2348107165593

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SLY TV 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SLY TV 24:

Share

Category