KAWO HAUSA 24

KAWO HAUSA 24 zamu ringa Kawo muku Labaran Duniya cikin Harshan Hausa

Da kaga wannan Gadan mene ya fado ranka ?
02/05/2025

Da kaga wannan Gadan mene ya fado ranka ?

An kashe sojan IDF a wani hatsarin da ya faru a lokacin aikin soji a Tuddan Golan - Sgt. An kashe Niv Dayag, sojoji uku ...
02/05/2025

An kashe sojan IDF a wani hatsarin da ya faru a lokacin aikin soji a Tuddan Golan - Sgt. An kashe Niv Dayag, sojoji uku sun ji rauni lokacin da motarsu ta kira jeep ta k**a wuta kusa da Ramat Magshimim.
________________________________________________
Ya kuke ganin wannan lamarin?

28/04/2025

I got 100 reactions and comments on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Pastor ya Ķarbì Mùșuluɲci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban ChìɲeduMe zaku ce?
28/04/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Pastor ya Ķarbì Mùșuluɲci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban Chìɲedu

Me zaku ce?

DA DUMI DUMI: kwankwaso mutum ne Mai Hangen nesa da Kuma tausayin talakawa A shirye nake da na yi tafiya da Kwankwanso s...
26/04/2025

DA DUMI DUMI: kwankwaso mutum ne Mai Hangen nesa da Kuma tausayin talakawa A shirye nake da na yi tafiya da Kwankwanso saboda gogewarsa da sanin mak**ar aiki irin nasa ~Bola Ahmad Tunubu.

Bana fatan kwankwaso Su Haɗe waje ɗaya dashi da Atiku Abubakar a jam'iyya ɗaya domin Kwankwaso mutum ne Mai Hangen nesa da Kuma tausayin talakawa gashi Kuma yanada gogewa a Siyasa da sanin mak**ar aiki irin nasa ~Bola Ahmad Tunubu.

Me zaku ce?

2027 Good luck Jonathan da Kuma Malam Ibrahim shekaru zasu tsaya a PDP
26/04/2025

2027 Good luck Jonathan da Kuma Malam Ibrahim shekaru zasu tsaya a PDP

Ina fatan shekara mai zuwa Rarara zai gayyace mu bikin radin sunan dansu da Aisha Ayshatul humairah - Sanata Barau Jibri...
25/04/2025

Ina fatan shekara mai zuwa Rarara zai gayyace mu bikin radin sunan dansu da Aisha Ayshatul humairah - Sanata Barau Jibrin

23/04/2025

Tsohon Gwamnan jihar DELTA kuma wanda ya yiwa ATIKU takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023 Dr. Ifeanyi Okowa ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC.

Rahotanni sun ce ministan birnin tarayya Abuja Nyeson Wike shi ya ke shirya kitimurmurar don ganin ya nakasa jam'iyyar PDP kafin zaben shekarar 2027.

23/04/2025

YANZU YANZU

An Hana Ganduje shiga office din jamiyar APC na kasa dake Abuja

19/04/2025

I got 10 reactions and comments on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

YA KASHE ZAKI DA HANNUN SAGa jarumin da ya kashe ZAKI da hannun sa ba da bindiga ba
10/04/2025

YA KASHE ZAKI DA HANNUN SA

Ga jarumin da ya kashe ZAKI da hannun sa ba da bindiga ba

Address

Kano
700214

Telephone

+2348034347288

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KAWO HAUSA 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KAWO HAUSA 24:

Share