Babasadiq Original

Babasadiq Original African Actor ๐Ÿ™‹โ€โ™‚๏ธ
Da Ni Da Waye? Show A Unique Short Form Program Seeking What People Are Up To | Presented By IG Facebook BabaSadiq

07/05/2025

Challenge! Challenge!! Challenge!!!

Darasi
07/05/2025

Darasi

23/03/2025

Ku tura 2k urgent ayi muku aduโ€™a ๐Ÿ™

23/03/2025

Dogaro!
Duk wanda ya dogara ga Allah ba zai wulakanta ba!

Mainasara fam๐Ÿ˜โค๏ธ๐ŸŽฌ๐ŸŽฅ
01/02/2025

Mainasara fam๐Ÿ˜โค๏ธ๐ŸŽฌ๐ŸŽฅ

01/02/2025

Mu kula da kyau

Ya Allah kakara  mana sutura domin mu kare jikinmu ๐Ÿ™โค๏ธ
30/01/2025

Ya Allah kakara mana sutura domin mu kare jikinmu ๐Ÿ™โค๏ธ

As. Yan uwa da abokan arziki ina gabatar muku da kasuwanci na Real Estate Agent. Zaku iya samun daman mallakan fili a Bi...
24/01/2025

As. Yan uwa da abokan arziki ina gabatar muku da kasuwanci na Real Estate Agent. Zaku iya samun daman mallakan fili a Birnin Tarayyan Nigeria akan kudi kalilan.

Kuyi mana sharing Allah yabamu saโ€™a Allah yataimaki kowa akan kasuwancinsa duk mai bukata ko tallatawa wasu akwai numbers akan flayers dinmu, Sannan duk wanda kakawo wani ya sayi fili zaโ€™a baka wani kaso daga ciki๐Ÿ™

In sha Allah watarana zan kira mamana nace mama natura miki 100m kiyiwa mutane alkhairi iya yadda kikeso ๐Ÿ™Allah Kacika m...
24/01/2025

In sha Allah watarana zan kira mamana nace mama natura miki 100m kiyiwa mutane alkhairi iya yadda kikeso ๐Ÿ™

Allah Kacika mana burinmu na alkhairi akan iyayenmu โค๏ธ

31/12/2024

In sha Allah zanyi giveaway ga mutum goma (10) Cikin masu bibiyan shafina๐ŸŽ

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babasadiq Original posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Babasadiq Original:

Share