Bs Media Concept

Bs Media Concept Your Brand, Elevated. A media of Creating Era-Defining Content for Brands and Businesses.
📍Nigeria
www.Bsmediaconcept.com
(2)

Mallam Audu
29/10/2025

Mallam Audu

16/10/2025

Mun fara da mafarki, yanzu ga shi Bs Media Concept tana canza wasan!
Daga bidiyo, talla, har zuwa kirkirar abun da zai burge duniya 🌍

DA DUMI-DUMI: Wallahi na shirya tsaf domin auran Maryam Sanda idan gwamnatin Tinubu ta bada damar ta kawo mijin da za ta...
12/10/2025

DA DUMI-DUMI: Wallahi na shirya tsaf domin auran Maryam Sanda idan gwamnatin Tinubu ta bada damar ta kawo mijin da za ta aura, Inji Adamu Yusuf AD.

Wane fata zaku mishi?

Sunanshi Prof. Joash Ojo Amupitan, SAN, shekarunshi 58 daga jihar Kogi. Shine sabon shugaban hukumar INEC na kasa da Tin...
09/10/2025

Sunanshi Prof. Joash Ojo Amupitan, SAN, shekarunshi 58 daga jihar Kogi. Shine sabon shugaban hukumar INEC na kasa da Tinubu ya nada a yau.

DA DUMI-DUMI: Mun bada cikakken hadin kai ga hukumar EFCC domin a bincike mu nida sauran ma'aikatan hukumar NAHCON, domi...
08/10/2025

DA DUMI-DUMI: Mun bada cikakken hadin kai ga hukumar EFCC domin a bincike mu nida sauran ma'aikatan hukumar NAHCON, domin tabbatar da gaskiya, tare da jaddada cewa ba za ta kare duk wanda aka samu da laifi ba, inji shugaban hukumar NAHCON Farfesa Sheikh Abdullahi Sale Pakistan.

A yanzu haka EFCC ta k**a wasu manyan jami’an hukumar biyu, su ne Aliu Abdulrazak, kwamishinan kula da ma’aikata da kudi, da Aminu Y. Muhammed, darektan kudi, domin cigaba da bincike.

Rahotanni daga jaridar The Guardian sun bayyana cewa Farfesa Usman ya amsa gayyatar EFCC a babban ofishinta da ke Abuja, inda aka tambaye shi kan yadda aka gudanar da wasu kudaɗe da s**a kai kimanin ₦50 biliyan da s**a shafi shirye-shiryen aikin Hajji na 2025.

Bayan tambayoyi, hukumar ta bashi umurnin komawa gida, amma ta umarce shi da ya rika bayyana kansa a ofishinta kullum yayin da bincike ke cigaba akan hukumar ta su.

Abubuwan da ake bincike a kai sun hada da;

Amfani da ₦25 biliyan wajen biyan kuɗin tantuna a Masha’ir ba tare da cikakken izini ba.

₦7.9 biliyan da aka ce an ware don masaukin gaggawa.

₦1.6 biliyan da aka yi amfani da shi wajen tafiyar matan wasu jami’an gwamnati.

Muna Addu'ar Allah ya bayyana gaskiya.

ASUU STRIKE AGAIN KO SAI YAUSHE ZA’A DAIDAITA  Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tace za ta tsunduma yajin aiki m...
06/10/2025

ASUU STRIKE AGAIN KO SAI YAUSHE ZA’A DAIDAITA

Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tace za ta tsunduma yajin aiki matukar gwamnatin tarayya bata cika musu alkawarin su ba nan da kwanaki 14.

Ba sai kana da mabiya miliyoyi ba kafin ka fara samun kuÉ—i ta yanar gizo. A Influencer Academy, za ka koyi yadda zaka ri...
06/10/2025

Ba sai kana da mabiya miliyoyi ba kafin ka fara samun kuÉ—i ta yanar gizo.

A Influencer Academy, za ka koyi yadda zaka rika samun kuÉ—i daga abubuwan da kake wallafawa ta hanyar dabaru masu amfani, koyarwa kai tsaye, da sak**akon da aka gwada.

Fara samun kuɗi da mabiya da kake da su yanzu. Wannan ba magana ce kawai ba hanya ce tabbatacciya da zata taimaka wa masu ƙirƙira su kai ga samun kuɗi.

Ku biyomu domin koyar dabaru da kuma anfani da media ta hanya mai kyau kowa zai iya ba dole sai kazamo mai yawan mabiya ba

06/10/2025

Turanci bashine ilimi ba muna dafa muku sabon abu kudan jiramu kadan 🎬

06/10/2025

Aure sunnah ne, amma kuma tarbiyyar 'ya'ya wajibi ce.

05/10/2025

YAU CE RANAR MALAMAI TA DUNIYA

Wane malami ne yafi tasiri a rayuwarka, na karatun Addini da na Boko?

Hon. Nasir Bala Aminu Ja’Oji Adon Garin Kasar Hausa muna kara godiya a bisa damanda ka bawa wasu daga cikin abokaina wan...
02/10/2025

Hon. Nasir Bala Aminu Ja’Oji Adon Garin Kasar Hausa

muna kara godiya a bisa damanda ka bawa wasu daga cikin abokaina wanda suke anfanuwa a karkashin inuwarka

Tabbas mutane da yawa suna yabawa Hon. Ja’Oji irin hidima da yakewa al’umma Allah yakaro yawan nasarori

CEO M.NASIR FOUNDATION & NASIR FARMS

Bs Media Concept ✍️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bs Media Concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bs Media Concept:

Share