07/08/2023
Game Da Sabon Project Din DatsBotAi (Data For Arbitrage Trading System).
1. DatsbotAi sahibin project ne da suke da verified smart contract address na crypto.
2. Kamar dai kowanne kalar sahihin project, masu project din basu boye kansu ba. Sannun mutane ne da aka san su a Dubai.
3. Project din yana da Register shaidar zama a Dubai, sannan da register ta financial projects da akeyi.
4. A halin yanzu suna kan kirkirar Blockchain nasu na karan kansu, wanda sukayi alkawarin gamawa nan da tsakiyar 2024.
5. Kamar suna da tsaruka guda uku da ake samu dasu.
(I) LCP; Wanda ake kira da Liquadity Chest Program kenan. Wanda sabon tsarine da akeyi na Blockchain wanda yake k**a da Staking, to amma sai dai shi anyi tsarin da kowa da kowa zai iya ganin abinda akeyi ta hanyar gina Liquidity din akan wata exchanger. Misali shi LCP na DasBotAi an gina sa ne akan Binance, kuma duk wanda yayi lockup din asset dinsa zai iya zuwa ya duba. Idan kayi LCP to zasu dinga baka Coin dinsu, wanda kullum zaka iya cirewa.
(II) Trading Ai Bots; Shima dai trading Bot na DatsBotAi masana sunyi verifying na Source Code nasa, an tabbatar da eh lallai akwai sa kuma yan bayar da ribar 3.8% daily.
(III) Matukar kana Trading ko tsarin LCP, toh akwai wani Coin nasu da zasu dinga baka na DNT. Wanda idan ya taru zaka iya cire ahi duk lokacin da kake ao.
6. Sunyi alkawarin listing coin dinsu a watan Febuary na shekarar 2024 da muke daf da shiga.
7. Minimum deposit da akeyi shine $5, sannan withdral $10 ne.
8. Sunyi akawarin sakin App dinsu a Playstore da Appstore ranar goma ga wannan watan.
Akwai video na yadda ake deposit da withdrawal a sabon group da aka bude na DatBotAi, wanda za’a saka shi bayan cikar mutane a group din
Allah Yasa Mu Dace
Registration Link 👇👇👇👇
https://app.datsbotai.io/register/jamilu_1991185