13/07/2025
Maganganun Buhari Guda bakwai da Baza a Taɓa mantawa da su ba.
1. “I belong to everybody and I belong to nobody.”
"Ni na kowa ne, kuma ni ba na kowa bane."
– Buhari a jawabinsa na rantsar da shi a 2015, yana nuna cewa zai mulki ba tare da nuna bambanci ba.
2. “If Nigeria does not kill corruption, corruption will kill Nigeria.”
"Idan Najeriya ba ta kashe cin hanci ba, to cin hanci zai kashe Najeriya."
Maganarsa game da yaki da rashawa da kuma matsalolin ci gaban ƙasa.
3. “We have no other country but Nigeria. We must stay here and salvage it together.”
> "Ba mu da wata ƙasa face Najeriya. Dole ne mu zauna mu gyara ta tare."
– Kalmar ƙarfafa kishin ƙasa da zaman tare.
4. “A leader must be ready to face the consequences of his actions.”
"Shugaba dole ya zama a shirye yake ya fuskanci sakamakon ayyukansa."
– Buhari yana magana kan nauyin jagoranci da alhakin da ke kansa.
5. “Let us put the past behind us and look forward to a future of hope, prosperity, and peace.”
"Mu manta da abin da ya gabata, mu fuskanci gaba, tare da arziki da zaman lafiya."
– Saƙonsa kan haɗin kai da ci gaba bayan ya hau mulki.
6. “The change we want begins with us.”
"Canjin da muke so yana fara daga kan mu."
– Buhari yana ƙarfafa mutane su duba kansu wajen kawo sauyi.
7. “We will stop corruption and make sure that those who steal public funds are brought to justice.”
"Za mu dakile cin hanci kuma mu tabbatar da cewa waɗanda s**a wawure dukiyar jama’a sun fuskanci hukunci."
Ya jikansa da rahama...
📸Daga Abdul Journalist