Haske News"Hausa

Haske News"Hausa this page were created for eyewitness information fact and truthfully matter

25/09/2025
Meke fara zuwa ranka idan kaga bafulatani yanzu?
24/09/2025

Meke fara zuwa ranka idan kaga bafulatani yanzu?

24/09/2025

Big shout-out to my newest top fans! Ismail Mohammed Mohammed

Mazan jiyaWanne ka sheda a cikinsu?
24/09/2025

Mazan jiya
Wanne ka sheda a cikinsu?

Mulkin mutum nawa ka riskaAcikin shugabanninnan?
24/09/2025

Mulkin mutum nawa ka riska
Acikin shugabanninnan?

24/09/2025

'Yar majalisar mai wakiltar jihar Kogi ta shiga ofis a wannan rana ta Talata bayan dakatar da ita na tsawon watanni.

21/09/2025

Ina Hikimar alhikima?
Kana alhikima ka bari aka yiwa Dr rarara hikima?
Ko dai alhikima ba shi da
HIKIMA?

Jami'ar Europian American ta soke digirin girmamawar da ta baiwa mawaki rarara.Tace na bogene.
21/09/2025

Jami'ar Europian American ta soke digirin girmamawar da ta baiwa mawaki rarara.
Tace na bogene.

Suwaye wadannan?
20/09/2025

Suwaye wadannan?

20/09/2025

Big shout out to my new rising fans! Ismail Mohammed Mohammed, Hausa Go

19/09/2025

Shugaba Tinubu ya ziyarci matar marigayi tsohon shugaban Nijeriya Aisha Buhari a Kaduna

DA DUMI-DUMINSA: An Yanke Wa Wani Sojan Nijeriya Hukuncin Kisa Ta Hanyar RatayaWata babbar kotun sojin Najeriya da ke za...
19/09/2025

DA DUMI-DUMINSA: An Yanke Wa Wani Sojan Nijeriya Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

Wata babbar kotun sojin Najeriya da ke zamanta a sansanin sojoji ta Maxwell Khobe da ke garin Jos a Jihar Filato, ta yanke wa wani soja mai suna Lukman Musa hukuncin kisa ta hanyar rataya.

An yanke wa Musa hukuncin kisa ne a ranar Alhamis bayan da aka same shi da laifuka biyu kan kisan gilla da aka yi wa wani direban babur mai ƙafa uku mai suna Abdulrahman Isa a garin Azare na Jihar Bauchi.

Address

Minjibir
Sabon Gari

Telephone

+2347064861741

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske News"Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share