Kanun Labaran Najeriya

  • Home
  • Kanun Labaran Najeriya

Kanun Labaran Najeriya wannan shafin zai dinga kawo muku kanun labarai da dumi duminsu daga sassa daban daban na Najeriya.

16/04/2025

Laraba 16 Afrilu 2025 dai dai da 17 Shauwal 1446

Shugaban Jam'iyyar APC na Kasha Kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Jam'iyyar NNPP ta Riga ta Mutu domin Madugun Jam'iyyar Rabiu Kwankwaso na dab da komawa Jam'iyyar APC

16/04/2025

Laraba 16 Afrilu 2025, 17 Shauwal 1446

Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranakun Juma'a da Litinin ma su Zuwa a Matsayin Hutun Gudfuraide da Ista Monde

25/08/2024

Lahadi 25 Ogasta 2024 daidai da 10 Safar 1446

sarkin Ningi da ke jihar Bauchi Alh Danyaya ya rasu bayan gajeriyar lafiya ya na da shekaru 88

28/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ismail Sulaiman, Iliyasu Suleiman, Aeeshertour Bauchi, Shafa Bala, Ishaq Umar

28/07/2024

Shout out to our newest followers! Excited to have you onboard! Ismail Sulaiman, Iliyasu Suleiman, Aeeshertour Bauchi, Shafa Bala, Ishaq Umar

08/07/2024

Litinin 8 Ga Watan Juli 2024 Dai-dai da 2 ga Watan Muharram 1446

Majalisar Malamai ta yi gargadi Kan rage wa Sarkin Musulmi daraja da iko da gwamnatin Jihar Sokoto ta aiwatar. Bayan da majalisar Dokokin Jihar ta aiwatar da kokar.

Dokar dai na nuni da Cewa sarkin Musulmi ba shi da ikon nada ko sauke wani mai mukamin Sarauta gargajiya.

06/07/2024

Asabar 6 Juli 2024 Dai-dai da 30 Zulhajji 1445

Gwamnatin Najeriya ta Karyata Rahotannin da ke Nuni da Cewa Gwamnatin ta Amince wa da Auren Jinsi.

06/07/2024

Asabar 6 Juli 2024 Dai-dai da 30 Zulhajji 1445

An Sace Kudin Sadaki a Wani Masallacin Juma'a da ke Birnin Kano Gabanin a daura Aure.

06/07/2024

Asabar 6 Juli 2024 Dai-dai da 30 Zulhajji 1445

Jihohin Kebbi da Jigawa da Kano sun Ayyana Ranar Litinin 8 ga Wata a Matsayin Ranar Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1446.

08/06/2024

Asabar 8/6/2024 Dai-dai da 2/12/1445 AH

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar da Shirin ba da Bashin Kudi ga Malaman Makarantun Firamare da na Sakandire don bunkasa Auyukasu na koyo da koyarwa.

29/05/2024

Laraba 29/5/2024 Dai-dai da 20/11/1445

Gwamnatin Kano ta Haramta duk Wata Zanga-zanga Tare da Umartar Jami'an Tsaro cafke duk Wanda ya yi biris da wannan umarni.

27/05/2024

Litinin 27/5/2024 Dai-dai da 19/11/1445

Mataimakin Gwamnan Kano Kwamared Abdussalam ya ba wa mai ba wa Shugaban Kasa Shawara Kan harkar Tsaro Ribadu Hakuri Tare da Janye Kalamansa na Zargin Ribadon da Hannu Kan Dawowar Sarki Aminu Ado

Address


Telephone

+2348050204044

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kanun Labaran Najeriya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kanun Labaran Najeriya:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share