Dan kogon rumawa

Dan kogon rumawa kowaye Annabi yafi shi haka muke babu gudu babu jada Baya

Jagorana a addini abin alfahari a sheikh Abdul jabbary hafizallahu
09/06/2026

Jagorana a addini abin alfahari a sheikh Abdul jabbary hafizallahu

Kira ga daukacin masoya da masu goyon bayan As’habul Khafi, musamman masu bibiyar tafarkin Maulana Amirul Wa’izina Sheik...
09/06/2026

Kira ga daukacin masoya da masu goyon bayan As’habul Khafi, musamman masu bibiyar tafarkin Maulana Amirul Wa’izina Sheikh Abduljabbar Sheikh Muhammad Nasuru Kabara.

Muna kira ga duk wanda ya san bai mallaki wannan katin ba, da ya gaggauta ya mallaka, domin lokaci na bukatar tsari da hadin kai.

Mun sha ganin yadda wasu daga cikin wadanda muka tsaya musu a baya s**a manta da gudummawar da aka bayar. Saboda haka ya kamata mu tsaya mu kare hakkokinmu cikin hikima da fahimta.

Ya kamata mu nuna cewa al’umma mai tsari da hadin kai tana da karfi, kuma muradin jama’a ba abin wulakantawa ba ne.

Ga dukkan ‘yan uwa, ku taimaka wajen yada wannan sako domin ya isa ga wadanda ba su da damar ganin sa. Wanda ya gani ya sanar da wanda bai gani ba.

Allah ya hada kanmu, ya kare mana hakkinmu, ya kuma kawo mana alheri.






JAMA'A  MU KIYAYI ALLAH ALLAH BAYASON ZALUNCIKUMA BAYASON AZZALUMIA  Jiya. "Yan Shi'a Ne Suke Cewa A Saki "Yan Uwan Su D...
09/06/2026

JAMA'A MU KIYAYI ALLAH
ALLAH BAYASON ZALUNCI
KUMA BAYASON AZZALUMI

A Jiya.
"Yan Shi'a Ne Suke Cewa A Saki "Yan Uwan Su Da (Nasir El Rufa'i) Ya Kama😭

Yau.
Kuma shi Mai Kamun Ne Aka fito T**i, Ana So A Sake Shi. 🤔

Allah Abin Tsoro
Duniya Abin Tsoro
Lokaci Abin Kallo

Allah Dan Kusancin Sayyidina Aliyu Da Manzon Allah a Gaggauta Fitowar Jagoran Mu Maulana Sheikh Abdul jabbary Hafizhulla...
08/06/2026

Allah Dan Kusancin Sayyidina Aliyu Da Manzon Allah a Gaggauta Fitowar Jagoran Mu Maulana Sheikh Abdul jabbary Hafizhullah 🤲🥺

Labbaika Ya Ali💚💚💚
08/06/2026

Labbaika Ya Ali💚💚💚

labbaiku shehu Abdul jabbary hafizallahu
07/06/2026

labbaiku shehu Abdul jabbary hafizallahu

Nasiha Ga Masoya Da Magoya Bayan Imam Hussain ibn AliYa ku masoya da magoya bayan Imam Hussain (A.S), ku tuna cewa soyay...
07/06/2026

Nasiha Ga Masoya Da Magoya Bayan Imam Hussain ibn Ali

Ya ku masoya da magoya bayan Imam Hussain (A.S), ku tuna cewa soyayyar Imam Hussain ba ta tsaya ga zubar da hawaye ko halartar majalisai kawai ba. Haƙiƙanin biyayya gare shi ita ce bin tafarkinsa na gaskiya, adalci, haƙuri, da tsayawa kan gaskiya ko da kuwa akwai wahala.

Imam Hussain (A.S) ya sadaukar da rayuwarsa a ranar Battle of Karbala domin kare addini da mutuncin Musulunci. Don haka ya kamata mabiyansa su kasance masu gaskiya a magana, amana a mu'amala, tausayi ga talakawa, da kyawawan ɗabi'u a cikin al'umma.

Kada mu bari sabani ya raba zukatanmu. Mu kasance masu haɗin kai, girmama juna, da kira zuwa ga alheri da hikima. Duk wanda yake son Imam Hussain (A.S), ya yi ƙoƙari ya zama abin koyi a cikin kyawawan halaye kamar yadda shi ya kasance.

Kalmar Tunatarwa:

"Duk wanda yake son Imam Hussain (A.S), ya nuna hakan ta hanyar ayyukansa. Domin Imam Hussain ya koyar da mu cewa mutunci, adalci, da tsoron Allah sun fi komai daraja."

Allah Ya sa mu kasance cikin masu koyi da tafarkin Imam Hussain (A.S), Ya kuma haɗa mu da shi da kakansa Prophet Muhammad a Aljannar Firdausi. Ameen.

GANGAMIN TARON ADDU'A NA DUNIYA AKAN LAMARIN SHEIKH ABDULJABBAR KABARA (H)🌎KAHFI WOULD PRAYERS 🌎ASSALAMU ALAIKUM WARAHMA...
11/04/2026

GANGAMIN TARON ADDU'A NA DUNIYA AKAN LAMARIN SHEIKH ABDULJABBAR KABARA (H)

🌎KAHFI WOULD PRAYERS 🌎

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI TA ALAH WABARAKATUHU

muna qara sanar da yan uwa za'a gabatar da gangamin taron addu'a insha Allahu ranar Alhamis me zuwa 20/10/2025
A dukkan Zawiyyoyinmu na As'habul kahfi na fadin duniya

Wannan karan zamu Azumci Ranar Mu Kuma Gabatar Da Addu'o'in Bayan In Sha'i Karfe 8:30 Na Daren Ranar

Kowane zasuyi azawiyyarsu ne
Waɗanda suke akusa zasu iya haɗuwa awaje ɗaya suyi

Muna tawassali da wannan azumi da zamuyi da wannan addi,o,i da muke muna kamun qafa da shugaba S A W alfarmar sayyada faɗima ZAHRA A S W

Duk me hannu acikin zalintarmu kowaye na gida dana waje Allah yarusashi alfarmar AHLUL KISA I, Allah Ubangiji Ya Futo Da Malam Ameen Summa Ameen.

Allah yafito mana jagoranmu Sheikh ABDULJABBAR Kabara h acikin izza akusa alfarmar shugaba S A W

Kwanaki Dubu Daya Da Dari Bakwai Da Goma 1,710 Watanni Hamsin Da Uku 53 Chikin Jarrabawar Ubangiji Allah ka faranta Mana...
05/04/2026

Kwanaki Dubu Daya Da Dari Bakwai Da Goma 1,710 Watanni Hamsin Da Uku 53
Chikin Jarrabawar Ubangiji Allah ka faranta Mana Da Yankewar Wannan Jarrabawar Nan kusa Alfarmar Annabi Muhammad S.a.w.w Ameen Ya Rabb 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 by Dan kogon rumawa

free for sheikh abdul Jabbary hafizahullah 💪💪💪 sadauki akare manzon Allah da ahalul baity a.s. labbaiku Shehu amirul wa ...
05/04/2026

free for sheikh abdul Jabbary hafizahullah 💪💪💪 sadauki akare manzon Allah da ahalul baity a.s. labbaiku Shehu amirul wa izeena hafizahullah

Address

Minjibir Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan kogon rumawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share