Arewa Digital Politics

Arewa Digital Politics ๐“Ÿ๐“ธ๐“ต๐“ฒ๐“ฝ๐“ฒ๐“ฌ๐“ช๐“ต ๐“ช๐“ญ๐“ฟ๐“ธ๐“ฌ๐“ช๐“ฌ๐”‚.
*๐“ข๐“พ๐“น๐“น๐“ธ๐“ป๐“ฝ ๐“ช๐“ท๐“ญ ๐“œ๐“ธ๐“ซ๐“ฒ๐“ต๐“ฒ๐”ƒ๐“ช๐“ฝ๐“ฒ๐“ธ๐“ท.
*๐“’๐“ช๐“ถ๐“น๐“ช๐“ฒ๐“ฐ๐“ท ๐“ช๐“ท๐“ญ ๐“ฒ๐“ท๐“ฏ๐“ต๐“พ๐“ฎ๐“ท๐“ฌ๐“ฎ ๐“น๐“พ๐“ซ๐“ต๐“ฒ๐“ฌ ๐“ธ๐“น๐“ฒ๐“ท๐“ฒ๐“ธ๐“ท. *๐“ค๐“น๐“ต๐“ฒ๐“ฏ๐“ฝ๐“ฒ๐“ท๐“ฐ ๐“ฝ๐“ฑ๐“ฎ ๐“น๐“ธ๐“ต๐“ฒ๐“ฝ๐“ฒ๐“ฌ๐“ช๐“ต ๐“ฌ๐“ช๐“ป๐“ป๐“ฒ๐“ฎ๐“ป ๐“ธ๐“ฏ ๐“น๐“ช๐“ป๐“ฝ๐“ฒ๐“ผ๐“ช๐“ท.

A cewar minister EL-RUFA'I ya kawo rarrabuwar Kai tsakanin addinai da kabilu,inda ya raba jihar gida biyu kudu da arewa ...
12/09/2026

A cewar minister EL-RUFA'I ya kawo rarrabuwar Kai tsakanin addinai da kabilu,inda ya raba jihar gida biyu kudu da arewa daya bai isa ya shiga yankin daya ba,ya Kuma fifita wasu akan wasu,da rushe gineginen mutane,Wanda ya furta wasu kalaman a hirarsa da yan Jarida,Kuma yanzu bisa sauyin gomnati an samu sauki.

An Tsinci Gawar Dan Gwagwarmaya Ibrahim Khalil Danshagamu a Kano Bayan Yayi Sharhi Akan Yan Siyasar Nijeriya Rahotanni d...
09/09/2026

An Tsinci Gawar Dan Gwagwarmaya Ibrahim Khalil Danshagamu a Kano Bayan Yayi Sharhi Akan Yan Siyasar Nijeriya

Rahotanni da ake yadawa sun ce an tsinci gawar Ibrahim Khalil Danshagamu a cikin ษ—akinsa da ke unguwar Gaida, a Jihar Kano, bayan an shafe kwanaki biyu da yin sharhi kan al'amuran siyasar Najeriya.

Marigayin, wanda aka san shi da yin sharhi kan al'amuran yau da kullum musamman siyasa, ya wallafa wani bayani inda ya sanya hotunan Shugaban ฦ˜asa Bola Ahmed Tinubu da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf.

Sai dai har zuwa yanzu, ba a samu tabbacin hukuma da ya bayyana musabbabin mutuwarsa ko cewa an kashe shi saboda wani sharhi na siyasa ba. Don haka ya dace a jira sakamakon binciken hukumomin tsaro kafin danganta mutuwarsa da wani abu na musamman.

An kuma san Danshagamu a matsayin mai rubuce-rubuce da sharhi a kafafen sada zumunta; a shekarar 2022 ma ya taba fuskantar shari'a a Kano dangane da zargin bata suna.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. Ana roฦ™on al'umma da su sanya marigayin cikin addu'o'insu. Allah Ya gafarta masa, Ya jiฦ™ansa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa, sannan Ya bai wa iyalansa da 'yan uwansa haฦ™urin rashin da s**a yi. Amin.

El-Rufai ya nemi diyyar Naira biliyan 10 da neman afuwa daga ministan tsaroTsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ...
08/09/2026

El-Rufai ya nemi diyyar Naira biliyan 10 da neman afuwa daga ministan tsaro

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nemi ministan tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya biya shi Naira biliyan 10 tare da neman afuwarsa a bainar jamaโ€™a kan kalaman da ya ce sun bata masa suna.

Lauyoyin El-Rufai ne su ka gabatar da bukatar a wata wasikar gargadi kafin daukar matakin shariโ€™a da s**a aika wa ministan ranar Litinin, 7 ga Satumba, 2026.

Bukatar ta biyo bayan bayyanar Musa a shirin Politics Today na Channels Television ranar 3 ga Satumba, inda ya yi magana kan matsalar tsaro a Kaduna tare da yin zarge-zarge kan tsohon gwamnan.

Lauyoyin sun ce kalaman ministan sun nuna El-Rufai a matsayin wanda ya shirya kisan mutane, ya biya โ€™yan bindiga, kuma ya yi amfani da rusa gidaje wajen gallaza wa abokan hamayyarsa.

Sun bukaci Musa ya janye kalaman, ya gyara su sannan ya nemi afuwar El-Rufai a cikin shirin da aka yi kalaman, tare da wallafa afuwar a jaridun kasa.

Lauyoyin sun kuma musanta zargin cewa El-Rufai ya taba biyan โ€™yan bindiga, suna cewa tsohon gwamnan ya sha nanata cewa ba zai taba tattaunawa ko biyan โ€™yan bindiga ba.

Sun ce kuma rushe-rushen gine-ginen da aka yi a lokacin mulkinsa an gudanar da su ne bisa doka kuma saboda bukatun jamaโ€™a.

Lauyoyin sun bai wa Ministan Tsaron waโ€™adin kwanaki bakwai da ya cika bukatunsu, inda s**a gargadi cewa za su garzaya kotu idan ya ki.

PETER OBI/NDCWasu mahara sun kaiwa tawagar Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar NDC hari a hanyarsa ta zuwa benue yayi...
08/09/2026

PETER OBI/NDC
Wasu mahara sun kaiwa tawagar Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar NDC hari a hanyarsa ta zuwa benue yayin dayake yunkurin shiga Makurdi.

07/09/2026
02/09/2026

PORT Harcourt.

KOMAI ZAI FARU..?Shugaban kasar dai nata fuskantar matsin lamba a ciki da wajen kasar,a inda hukumar FBI takasar amurka ...
02/09/2026

KOMAI ZAI FARU..?
Shugaban kasar dai nata fuskantar matsin lamba a ciki da wajen kasar,a inda hukumar FBI takasar amurka ta tabbatar da cewa an taba shigar da wannan korafin a shekarun da s**a gabata,a na ta dai jiran sakamako ko zaโ€™a saki wannan sakamako.

Ba a ga fuskokin ATIKU da OBI ba wajen taron hadakar jamiyyu sai dai ana tunanin suna shawarwari ne yadda abun zai kasan...
02/09/2026

Ba a ga fuskokin ATIKU da OBI ba wajen taron hadakar jamiyyu sai dai ana tunanin suna shawarwari ne yadda abun zai kasance idan har hadewar ta tabbata wazai Zama Dan takarar.

   #
29/08/2026

#

YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Kano ya ฦ™addamar da rundunar tsaro ta cikin gida mai suna Kano State Security and Neighbourho...
23/12/2025

YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Kano ya ฦ™addamar da rundunar tsaro ta cikin gida mai suna Kano State Security and Neighbourhood Watch, wadda ta ฦ™unshi jamiโ€™ai 2,000, domin ฦ™arfafa tsaro da kare rayuka da dukiyoyin alโ€™umma a faษ—in jihar.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Digital Politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category