L D HAUSA TV

L D HAUSA TV LD Hausa TV kamfani ne dake wallafa labaran duniya acikin harshen hausa.

Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Ya Dawo Gida Nigeria A Yau Asabar Shugaban Kasar Nigeria Din Ya Kai ...
23/08/2024

Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Ya Dawo Gida Nigeria A Yau Asabar

Shugaban Kasar Nigeria Din Ya Kai Ziyara Kasar Faran Sa A Satinnan ! Se Dai Fadar Shugaban Kasar Ba Ta Fadi Abun Da Ya Fitar Dashi Daga Kasar Nigeria Zuwa Kasar Faran Sa Din Ba !

Bayan Ya Shafe Kwanaki Acan Ba Tare Da 'Yan Kasar Sun San Mai Ya Kaishi Ba Yau Da Safiyar Juma'a Ya Dawo Kasar Tasa

L D HAUSA TV.

Shugaban Rundunar Sojan Nigeria Janar Musa Ciristopher Ya Nuna Fushin Sa Akan Wasu 'Yan Kasar Nigeria Da Suke Daga Tutar...
06/08/2024

Shugaban Rundunar Sojan Nigeria Janar Musa Ciristopher Ya Nuna Fushin Sa Akan Wasu 'Yan Kasar Nigeria Da Suke Daga Tutar Kasar Rasha A Yayin Gudanar Da Zanga Zanga Da Sukeyi Ta Tsadar rayuwa !

Shugaban Sojojin Ya Kuma Yi Gargadi Ga Masu Hakan Kan Su Domin Gujewa Fushin Hukumar Kasar !

Ya Kuma Ayyyana Masu Yin Hakan A Matsayin Marasa Koshin Kasa

L D HAUSA TV.

Kai tsaye daga nan birnin tarayya abuja yayin da 'yan kasar ke gudanar da zanga Zanga kan tsanani da suke fuskanta na ts...
05/08/2024

Kai tsaye daga nan birnin tarayya abuja yayin da 'yan kasar ke gudanar da zanga Zanga kan tsanani da suke fuskanta na tsadar rayuwa

L D HAUSA TV.

SOJOJI SUN KARBI MULKI A BANGLADESH!!A yau 5 Ga Watan August Kasar Bangladesh Ta Koma Hannun Shugaban Sojojin Kasar ! Ha...
05/08/2024

SOJOJI SUN KARBI MULKI A BANGLADESH!!

A yau 5 Ga Watan August Kasar Bangladesh Ta Koma Hannun Shugaban Sojojin Kasar ! Hakan Ya Biyo Bayane Tun Zanga Zangar Da Dalibai S**a Fara Yiwa Gwamnatin Kasar Tun A Watan July Na Wannan Shekarar Kan Tsauwalawa Wajan Karatu !Inda S**a Dinga Adawa Da Gwamnatin Kasar Kan Lalle Se Ta Bar Kan Mulkin Kasar ! Inda Akai Ta Kare Jini Biri Jini Tun A Watan July Zuwa Yau 5 Ga Watan August! Wanda Hakan Yayi Sanadiyarr Mutuwar Mutane Fararen Hula Mutum 300 ! Wanda Hakan Shugabar Kasar Mai Suna SHAIKH HASINA Tasa Hannu A Jiye Shugabancin Dake Hannun ta Sannan Kuma Ta Fece daga Kasar

Inda hakan Yasa Shugaban Sojojin Kasar Ta Bangladesh Ya Hau Kan Kujerar Domin Cigaba Da Gudanar Da Mulkin Kasar

Inda ta gefe guda Kuma 'yan Kasar ke tayin murna tare da Kiran 5 ga Watan August a matsayin Ranar 'Yancin Kasar Su

L D HAUSA TV.

Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Da 'Yan Kasar Suke Gudanarwa Na Cigaba Da Tsamari A Wasu Jihohin Na Nigeria Hakan Ya Biyo Bay...
05/08/2024

Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Da 'Yan Kasar Suke Gudanarwa Na Cigaba Da Tsamari A Wasu Jihohin Na Nigeria

Hakan Ya Biyo Baya Ne Bayan Jawabin Shugaban Kasar Na Nigeria Da Yayi A Jiya Lahadi! Inda Al Ummar Kasar Suke Ganin Shugaban Kasar Bai Tabo Ko Daya Daga Cikin Qudiran Nasu Ba Da Suke Son Gwamnatin Kasar Tayi Musu

Ga Wasu Daga Cikin Qudiran Da Gwamnatin Kasar ke Son Ayi Musu 👇

1.Dawo Da Tallafin Man Fetur Da Shugaban Kasar Ya Janye Tun Ranar Da Aka Rantsar Dashi

2.Bude Boda

3.Karya Farashin Dala

4.Kara Qaimi Wajan Magance Matsalar Tsaro Da Wasu Yankunan Ke Fama Dasu

L D HAUSA TV.

Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Tinubu,Ya Bukaci 'Yan Kasar Nigeria Da Suyi Hakuri Su Janye Zanga Zangar Da Su...
04/08/2024

Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Tinubu,Ya Bukaci 'Yan Kasar Nigeria Da Suyi Hakuri Su Janye Zanga Zangar Da Suke Aiwatar

Sannan Shugaban Kasar Ya Bukaci Shuwagabannin Zanga Zangar Da Su Bashi Hadin Kai A Zauna Dasu Domin Samo Mafita Kan Halin Da Suke Kokawa

Sannan Shugaban Ya Nuna Jin Ba Dadi Kan Asarar Rayuka Da Akayi A Yayin Gudanar Da Zanga Zangar A Jihohi Irin Su Kano,Kaduna, Maiduguri,Da Abuja Dama Sauran Su

Sannan Shugaban Kasar Ya koka Kan Yacca Aka La'la'ta kayan Gwamnati Tare Da Sace Su Da Kuma Sace Kayan Al'Umma !Domin Shugaban Yace Wannan Mai Da Kasa Ci Baya Ne Adai Dai Lokacin Da Suke Kokarin Gina Sabuwar Nigeria!

L D HAUSA TV.

A Yaune Lahadi 4/8/2024 Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Zaiyi Magana Kan Zanga Zangar Da 'Yan...
04/08/2024

A Yaune Lahadi 4/8/2024 Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Zaiyi Magana Kan Zanga Zangar Da 'Yan Kasar S**a Fara Gudanarwa Tun Ranar 1 Ga Watan 8 Na Wannan Shekarar

L D HAUSA TV

Andakatar Da Wasan Germany Da Denmark Bisa Rashin Yanayi Me Kyau A KasarL D HAUSA TV.
29/06/2024

Andakatar Da Wasan Germany Da Denmark Bisa Rashin Yanayi Me Kyau A Kasar

L D HAUSA TV.

Shugaban Kasar Kenya William Ruto Ya Bayyana Janye Karin Harajin Ne A Wani Taron Gaggawa Da S**ayi A Yammancin Yau 26/6/...
26/06/2024

Shugaban Kasar Kenya William Ruto Ya Bayyana Janye Karin Harajin Ne A Wani Taron Gaggawa Da S**ayi A Yammancin Yau 26/6/2024

Hakan Ya Biyo Bayan Tawaye Da 'Yan Kasar S**ayi Masa Kan Kin Amincewa Da Kudirin Tara 2.6 Billion Daga Wajan 'Yan Kasar Kan Kudirin Gwamnatin Kasar Na Gudanar Da Wasu Muhimman Abubuwa Da Take Niyyar Aiwatar Na Cigaban Kasar

Sanadiyyar Kudirin Na Gwamnatin Kasar Hakan Yasa' Yan Kasar S**ayi Bore Da Hakan! Wanda Hakan Ya Janyo Sanadiyyar Mutuwar Mutane Sama Da 7 A Yayin Gudanar Da Zanga Zanga Tare Da Kokkona Wasu Manyan Wurare Na Fadar Shugaban Kasar, Wanda Hakan Yasa Shugaban Kasar Ya Janye Kudirin Nasa

L D HAUSA TV.

Kusan Mahajjata 100 Ne S**a Rasu A Aikin Hajjin Bana Na 2024Wanda  Yanzu Haka Mahajjatan Sun Fara Dawowa Gida Bayan Kamm...
23/06/2024

Kusan Mahajjata 100 Ne S**a Rasu A Aikin Hajjin Bana Na 2024

Wanda Yanzu Haka Mahajjatan Sun Fara Dawowa Gida Bayan Kammala Aikin Hajjin Bana Na Shekarar 2024

L D HAUSA TV.

Fadan Daba Naci Gaba Da fadada A Wasu Yankuna Na Kano Kamar Dorayi Da Ja'en MakeraFadan Dabar Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wa...
22/06/2024

Fadan Daba Naci Gaba Da fadada A Wasu Yankuna Na Kano Kamar Dorayi Da Ja'en Makera

Fadan Dabar Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sosai, Binciken Da Muka Gudanar Mun Gano Tabbacin Gani Da Ido Na Mutum 3 Da Aka Kashe A Sanadiyyar Fadan Dabar Na Tsakanin Unguwannin Da Suke Gwavzawa

Wanda Hakan Yay Sanadiyyar Mutuwar Mutane Da Dama Tare Da Samun Raunuka Da Wasu S**ayi Na Sarar raki

Wanda Ta Gefe Guda Kuma Al Ummar Jihar Da Gwamnatin Jihar Hankalin Su Ya karkata Kan Rikicin Masarautar Kano

L D HAUSA TV.

Ku Kasance Damu A Ko Wanne Lokaci Don Samun Labaran Duniya A Tashar L D HAUSA TV Dake Nan Facebook Tare Da Shirye Shirye...
21/06/2024

Ku Kasance Damu A Ko Wanne Lokaci Don Samun Labaran Duniya A Tashar L D HAUSA TV Dake Nan Facebook Tare Da Shirye Shirye Da Zamu Dinga Gabatar Muku.

Address

Hotoro
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when L D HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share