Komikally

Komikally Unmasking the world komikally.

Pictures from the re-opening of Nuhu Bamalli Hospital today Thursday 7/11/2024. The hospital was renovated and equipped ...
07/11/2024

Pictures from the re-opening of Nuhu Bamalli Hospital today Thursday 7/11/2024.

The hospital was renovated and equipped by Gov. Abba K. Yusuf.

Kyautar Sabon Keken hawa da N100,000 ga wani hazikin yaro.Mai girma kwamishinan ilimin jahar Kano,  Hon Umar Haruna Dogu...
28/09/2024

Kyautar Sabon Keken hawa da N100,000 ga wani hazikin yaro.

Mai girma kwamishinan ilimin jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya gwangwaje hazikin yaron nan, Anas Ibrahim Alasan da sabon keken hawa tareda naira N100,000 sakamakon zanen hoton me girma gwamnan Kano, H.E Abba Kabir Yusuf da yaron ya zana.

Mai girma gwamnan Kano, H.E Abba Kabir Yusuf ya bawa Kwamishinan ilimin jahar Kano umarnin bawa yaron kyautar sabon keken hawa da N100,000 lokacin da yaga yaron da kyakkyawan hotonsa domin karfafar yaron don ci gaba da zuwan sa makaranta domin ingantuwar fasaharsa.

A tareda da kwamishina akwai babbar sakatariyar ma'aikatar, Haj Kubra Imam; Shugaban Kwankwasiyya na Kano, Hon Dr Musa Gambo Dan zaki; sakataren Kwankwasiyya na Kano, Dr Mansur Hassan da sauran manyan baki.

Allah ya sakawa mai girma gwamna da mafificin alkhairi.

Abba Rabiu Gwarzo
Media aide to
Hon Umar Haruna Doguwa
Commissioner of Education, Kano
28/09/2024

Lamba Primary School block renovation. Hon Commissioner Ministry of Education inspected the completed block renovations ...
11/09/2024

Lamba Primary School block renovation.

Hon Commissioner Ministry of Education inspected the completed block renovations by CRC at Lamba Primary School at Bichi local government today Wednesday 11/09/2024 to ascertain the quality of the work.

He was accompanied by Hon Yusuf Yanoko, SSA Teachers training.

Abba Rabiu Gwarzo
For, Hon Umar Haruna Doguwa
Commissioner Ministry of Education
11/09/3024

Ongoing reconstruction of Gidan Kwano Primary School at Yalwa Ward in Kiru LGA, Kano.  .
28/08/2024

Ongoing reconstruction of Gidan Kwano Primary School at Yalwa Ward in Kiru LGA, Kano.

.

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Kuma Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Kano Comr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Shiga ...
27/08/2024

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Kuma Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Kano Comr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Shiga Gwarzo Inda Ya Gabatar Da Ta’aziyoyi Guda Biyu.

Ta Farko Malam Balarabe Na’ibi Gwarzo

Ta Biyu Malam Tijjani Ahmad Danjuma

Muna Adu’a Allah Ya Jikansu Yayi Musu Rahama Amin.

Hon Hamza Ahmad Telan Mata
PA Photography To The Deputy Governor Kano.

Ongoing renovation of Unguwa Uku Model primary school of Tarauni LG, Kano state.
24/08/2024

Ongoing renovation of Unguwa Uku Model primary school of Tarauni LG, Kano state.


Renovation of classes at Bichi LGA, Kano .
24/08/2024

Renovation of classes at Bichi LGA, Kano

.

Ana cigaba da aikin gina sabon block a "Waziri Dabo Primary School" dake karamar hukumar Bagwai.
24/08/2024

Ana cigaba da aikin gina sabon block a "Waziri Dabo Primary School" dake karamar hukumar Bagwai.

Ongoing renovation of Burum burum central Primary School Tudunwada LGA, Kano.
23/08/2024

Ongoing renovation of Burum burum central Primary School Tudunwada LGA, Kano.

23/08/2024

Gov. Abba K Yusuf ya amince da zunzurutun Kudi har N1,503,467,800 domin dinkawa daliban firamare kayan makaranta a fadin Kano.

A School under renovation at Gabasawa LGA, Kano.
23/08/2024

A School under renovation at Gabasawa LGA, Kano.

Daliban Kano guda 2 zasu tafi Kasar America 🇺🇸Mai girma kwamishinan ilimin jahar Kano,  Hon Umar Haruna Doguwa ya karbi ...
31/07/2024

Daliban Kano guda 2 zasu tafi Kasar America 🇺🇸

Mai girma kwamishinan ilimin jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya karbi bakuncin daliban nan (Zainab Musa Garba da Abdulhakeem Nuraini) yan asalin jahar Kano wadanda s**a samu nasarar fitowa cikin shirin YES programme na kasar America.

Wadannan dalibai zasu tashi zuwa kasar America a cikin watan August, 2024 domin cigaba da karatun su a can. YES programme sun godewa mai girma kwamishina bisa irin kokarin sa akan shirin wanda yayi sanadiyyar nasarar daliban.

Mai girma kwamishinan ya taya wadannan dalibai murna, sannan yaja hankalin su wajen kula da tarbiyar su da al'adun su idan s**a isa kasar America.

"Ina fata zaku zama wakilan al'ummar Kano a kasar America, ina ta yaku murnar wannan nasara da kuka samu"- cewar kwamishina.

Abba Rabiu Gwarzo
For, Hon Umar Haruna Doguwa
Kwamishinan ilimin jahar Kano
31/07/2024

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Komikally posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Komikally:

Share