20/09/2025
“Ko jinjirin jaki bai kai matar nan taurin kai ba. Dama na san abin da zai faru kenan. Rigimar yanzu za ta koma tsakanin Abba Galadima da Presido. Ita kuma za ta goyi bayan Presido ne. Shi Presido tsohuwar soyayya za ta taso, shi kuma Abba Galadima zai nace kan mayar da matarsa”.
Ko kun gane abin da ake ƙoƙarin bayyanawa a nan?
Mahmud Galadanci II