Fatima Arewa

Fatima Arewa I welcome to my Active page where I post, share, useful, educative contents for the benefits of us.

Minene Sunan yayyafi da Turanci?😵‍💫
13/07/2025

Minene Sunan yayyafi da Turanci?
😵‍💫

Ban Cire Kowa Ba Cikin Mabiyana Na Facebook, Allah Kayiwa Kowa Arziƙin Da Zai Taimaki Al'umma...🤲
13/07/2025

Ban Cire Kowa Ba Cikin Mabiyana Na Facebook, Allah Kayiwa Kowa Arziƙin Da Zai Taimaki Al'umma...🤲

Na tafi abuja
13/07/2025

Na tafi abuja

Zabi 1 a chikinsu
13/07/2025

Zabi 1 a chikinsu

Bazan sake fitowa a Film ba saboda a yanzu harkar Film din ta Saɓa da irin Yadda Mukayi ta a baya, Fina finan Yanzu basa...
23/06/2025

Bazan sake fitowa a Film ba saboda a yanzu harkar Film din ta Saɓa da irin Yadda Mukayi ta a baya, Fina finan Yanzu basa Maida Hankali wajen Ɗabbaƙa Al Adar Hausa, Sai dai Aro wasu Al Adun da mu Bazamu iya ba.

23/06/2025
Big shout out to my newest top fans! Munkaia Naziru, Mahamed Abdoul Raouhou, Zaharaddeen Said, Ñajib Âmiñû, Aliyu Moh D ...
23/06/2025

Big shout out to my newest top fans! Munkaia Naziru, Mahamed Abdoul Raouhou, Zaharaddeen Said, Ñajib Âmiñû, Aliyu Moh D Aliyu, Muhammad Iddiris

Nifa Da Ace Za'a Bani Zaɓi Ace In Zaɓi Ɗaya (Nigeria) ta Gyaru Ko (Murmushin) Hajiya Amina Dikko  Radda Babu Shakka Murm...
23/06/2025

Nifa Da Ace Za'a Bani Zaɓi Ace In Zaɓi Ɗaya (Nigeria) ta Gyaru Ko (Murmushin) Hajiya Amina Dikko Radda Babu Shakka Murmushinta Zan Zaɓa, Saboda Murmushin ta Rahma ne Ga Yan Nigeriya 🤗🤘

Barka Da safiya😍🤳

Idan Ka Tashi Aure. Ka Auri Matar Aure, Karka Kuskura Ka Auri Matar Gida.Kayi Aure, KarKa Bari A Aureka.Ka Auri Wadda Ta...
23/06/2025

Idan Ka Tashi Aure. Ka Auri Matar Aure, Karka Kuskura Ka Auri Matar Gida.

Kayi Aure, KarKa Bari A Aureka.

Ka Auri Wadda Take Sonka, Ba Wadda Kake So Ba.

Ka Auri Mace Ba Ƴar Gwagwarmaya Ba.
Ka Auri Mai Son Addini, Ba Mai Ilimin Addini Ba.

Karka Damu Da Auren Ƴar Alhaji Wane, Domin A Mafiya Yawan Lokuta Auren Ƴar Malam Wane Yafi Alheri A Gareka.

Ka Auri Nagarta, Kaso Nagarta, Ka Nemi Nagarta, Tabbas Aurenka Zai Kasance Mai Nagarta!

Allah ka kyautata karshenmu ka kuma kara mana zaman lafiya duniya da lahira.

Tin da fa Hajiya Amina Dikko Radda Ta sauka a Qasar India shikenan asirin Indiawa Ya tonu 🤣🤪💃Dama Ba Wani kyau Gare su B...
23/06/2025

Tin da fa Hajiya Amina Dikko Radda Ta sauka a Qasar India shikenan asirin Indiawa Ya tonu 🤣🤪💃

Dama Ba Wani kyau Gare su Ba kawai Dan Hajiya Amina bata je Bane 🥰🥰💃

Angaishe ki shugabar Kyawawan Matan Duniya Gaba ɗaya ✌️💃🥰

"Ya Allah, Ka kare mu daga sharrin mutane da aljanu, ka tsaremu daga tsautsayi da asara, ka azurta rayuwarmu da zaman la...
14/06/2025

"Ya Allah, Ka kare mu daga sharrin mutane da aljanu, ka tsaremu daga tsautsayi da asara, ka azurta rayuwarmu da zaman lafiya da albarka, saboda albarkacin wannan rana ta Juma’a mai falala."

14/06/2025

Zaka Iya Bawa
Mahaifiyarka Minti
Daya Kayi Mata
Addua? 😭🙏😍

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatima Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fatima Arewa:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share