Comrade Abubakar Bello Karaye

Comrade Abubakar Bello Karaye Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade Abubakar Bello Karaye, Digital creator, Karaye local Government, Kano.

Why I Believe in Comrade Abubakar Bello KarayeComrade Abubakar Bello Karaye is not just a candidate for the presidency o...
21/12/2024

Why I Believe in Comrade Abubakar Bello Karaye

Comrade Abubakar Bello Karaye is not just a candidate for the presidency of the Karaye Local Government Student Union (KALSU); he is a proven leader shaped by years of experience, service, and unwavering dedication to his community.

A Leader from the Start

Abubakar’s leadership journey began as a member of the Nigerian Children’s Parliament, where he boldly advocated for the rights and welfare of children. In 2016, he served as Chairman of the House Committee on Child Protection, working tirelessly to ensure the safety and dignity of vulnerable children.

A Visionary for Youth Development

In 2018, Abubakar founded the Karaye Youth Development Association, an organization aimed at empowering young people through education, skills, and community engagement. As its first president, he inspired countless youth to believe in themselves and work towards collective progress.

A Champion of Academic Excellence

Abubakar’s leadership extends into academia. He served as the Vice President of the Karaye Science Students Association (Dawakin Tofa Science Chapter) in 2021 and was later elected its President in 2022. During his tenure, he fostered academic innovation, strengthened unity among students, and encouraged a culture of excellence.

Building Legacies

In 2022, Abubakar founded the Karaye Science and Technical Old Students Association and currently serves as its Secretary. This association connects alumni to their alma mater, ensuring mentorship and support for the next generation of students. His efforts have left a lasting impact on our educational community.

A Lifelong Advocate for Students

Abubakar is an active member of the Kano Science Students Association, Kano Students Association, and the National Association of Physics Students, consistently working to advance the interests of students at all levels. His dedication to student welfare and representation is second to none.

Why I Support Him

Comrade Abubakar B

Attention!!!!  Attention  !!!!!  Attention!!!    Amdadin Shuwagabanni Dakuma Jagororin Kungiyar Tallafawa Marayun Karaye...
14/03/2024

Attention!!!! Attention !!!!! Attention!!!
Amdadin Shuwagabanni Dakuma Jagororin Kungiyar Tallafawa Marayun Karaye.
Muna masu Mika kokon Bararmu zuwaga Alummar muslmi na Duniya ba babba ba Yaro Kowa zai iya Bada Gudummawar Sa Abun sadaka baya Kadan Kuma baya yawa.
Mu Tina fah Kowa Zai mutu Kuma Kowa Zai bar Marayu mu zo mu Gyara gobenmu Muzo mu Saka Hannun jali a gurin da zamuci riba Anan Duniya Da Kuma Lahira.
Idan Muka Tallafawa maraya ko da abinci,Tufafi,Nagani kokuma Uwa Uba ilimi Kasani ka Tallafawa Duniya ne idan Kuma Muka barsu s**a lalace Tom Duniya ce ta lalace

Akarshe Muna Addu'a Allah Ya Jikan Wanda S**a Rigamu muma idan Tamu tazo Allah Ya Sa mucika da Imani Allah Ya amfani bayanmu Allah Ya Bamu iKon Tallafawa.

Comrd Abubakar Bello Karaye ✍️✍️
13/3/2024

08/03/2024
Maganar Gaskiya Abunda Yake Faruwa a kasarnan Ya fara wuce Makadi da Rawa.    Yanzu Taka a kasarnan Yana Cikin Wani Hali...
02/02/2024

Maganar Gaskiya Abunda Yake Faruwa a kasarnan Ya fara wuce Makadi da Rawa.

Yanzu Taka a kasarnan Yana Cikin Wani Hali na Matsi da Talauci Wanda bazai Musaltuba A Kasarnan dayawa daga Cikin Talakawa Akwai Wanda Suke Kwana Basu ciba dayawa Daga Cikin wannan Mutane Zakaga Sunada iyali Kuma jiransu Ake s**awo.

Yau awannan kasar Tamu da Allah Ya Bamu arziki na Noma Da Sauran Ma'adanan Kasa Wanda Bamusan Yawansuba Amma Duk da wannan Ni Imar da Allah Yayimana Wasu Tsirarun Mutane ne Suke Azurta kansu da iyalansu A wannan kasarne fa Za'a Yankewa Wanda Ya Saci Agwagwa Hukuncin Shekara 5 a gidan gyaran Hali Amma Wanda Ya kwashe Kudaden Mutane Sama da Miliyan Dubu abada belin Sa 😭😭😭😭 Tom Taya Za ayi adena kwashe kudin kasa Baza ataba denawa ba.

Ga Tsadar kudin makaranta Wanda akwai Yayan Talakawa dayawa da suke Damun gurbin karatu Amma sabida Rashin kudin makaranta suke hakura Bayan Su Yayan Masu Hannu da Shuni suna Chan Suna karatunsu A kasashen Duniya.

Ga gurbatatu Asbitoci Talakawa da yawa Suna rasa Rayukansu Salamakon Rashin Kayan aiki da kwararun ma aikata da suke a Asbitoci Talakawan kasarnan.
Kaico Abubuwan da Yawa Kuma ba dadin ji bare Gani Muna Rayuwa kamar Marasa yanci anayimana Mulki kamar mulkin SOJA Kuma bayan Dimukaradiyya Ake Yi Gwamnati Mutane wacce akayita Dan Mutane. Koda Muma da laifin mu Doka tabamu damar Idan munga ba daidaiba mu magantu Amma bamayi.
# # # # Gwamnati Muna Neman Agajin Gagawa Dan Talakawa sun kusa karayewa.

Comrade Abubakar Bello Karaye ✍️✍️

Innalillahi WA inna ILAIHI RAJI'UN 😭😭     Wato Talaka a kasarnan Yana Cikin Wani Hali.   Yanzu Takai munzalin da sai dai...
01/02/2024

Innalillahi WA inna ILAIHI RAJI'UN 😭😭
Wato Talaka a kasarnan Yana Cikin Wani Hali.
Yanzu Takai munzalin da sai dai Talaka Yaci abinci Amma ba dan Ya koshiba saidai Dan Ya toshe Wata Kafar Batun cin Mai dadima Yanzu andena.

Toh wanne dadinma kana siyam kwanon Shinkafa Yar Gida naira 3,300 Wale 2,500, Taliya 550 Suga 5,400 Wai Dan Allah Ina Talaka zai Saka Kansa.

Ga kudin makaranta Ga Rashin Lafiya Ga sauran bukatun Dan Adam Yanzu Wani Rabon da Ya ci nama ko kifi Har ya manta😭😭

Amma Kuma Shuwagabannin mu suna Nan suna Jindadi da kudin Talakawa Suna Kai Yayansu kasashen Duniya Sun karatu Suna Shar holiya da kudin Talakawa Ko sun manata Akwai mutuwane Ko su manta Allah Ya an Bamusani ba.

Dukda Muma Talakawan da laifinmu Mafi yawa daga Cikin mu Basu San kansuba idan lokacin da damara mu tazo wacce zamu canza Shuwagabannin da s**a kasa biyamana buakatunmu Sai abasu kudi Ko Omo Dan Su Kara zabar su.

Allah ya kawomana Karshen wannan Tsadar Rayuwa 🤲🤲🤲 Ya Kuma Zaunar mana Da kasarmu Lafiya 🤲

Comrade Abubakar Bello Karaye ✍️✍️
01/02/2024

Barka da Juma'a   Wannan jajirtaccen mutum ne Wanda baya wasa Akan aikinsa Malam Saminu Garba Yammedi Mutumne Mai Jajirc...
26/01/2024

Barka da Juma'a
Wannan jajirtaccen mutum ne Wanda baya wasa Akan aikinsa Malam Saminu Garba Yammedi Mutumne Mai Jajircewa Akan Abunda Yasaka a gaba Wannane Yasa baitaba Saka abu Agabansa ba Ba iyi nasaraba.
Dawannane Nake masa Fatan Allah Ya Kawomasa babban Rabo 🤲🤲
Comrade Abubakar Bello Karaye ✍️✍️

Ni arayuwata bani da burin da ya wuce naga cewa nazama Sanadiyyar Shiyuwar Matasa Musamman. Tafuskar Basu shawara Akan S...
20/01/2024

Ni arayuwata bani da burin da ya wuce naga cewa nazama Sanadiyyar Shiyuwar Matasa Musamman. Tafuskar Basu shawara Akan Shaye Shayen miyagun koyoyi Wanda shine Sanadiyyar lalacewar duk Matasa.
Allah Ya cika min burika na na Rayuwa Yakuma shigemana gaba

Comrade Abubakar Bello Karaye ✍️✍️

Attention!!! Attention !!!! Attention !!!!!    Yazama dole Akan mu mufito mu magantu Akan wannan matsalar ta Tsaro da ta...
17/01/2024

Attention!!! Attention !!!! Attention !!!!!
Yazama dole Akan mu mufito mu magantu Akan wannan matsalar ta Tsaro da tazama barazana ga Rayuwar mu Kuma take kawomana koma baya acikin Rayuwar mu.
Wannan Babar matsalace wacce baikamata mu zuba Ido Muna kalloba bamuyi magana ba akanta Tinda har Doka Ta bamu damar fadin Albarkacin bakinmu. Tom Yazama dole muyi magana Kuma mu Bada Shawara muhada kawunanmu Dan ganin mun Gudu tare mun tsira tare .
Kuma musani cewa abunda Yashafi arewa Yashafenu mu duka bawai iya abunda Yashafi Jihar mu ne abunda Ya shafemu ba. Suma ragowar Yan uwanmu ne Muslmai,Kuma Hausawa .
Allah Ya Yazaunar mana da kasarmu Lafiya 🤲 Yakawomana Karshen wannan matsalolin da suke addabar mu 🤲

Comrade Abubakar Bello Karaye ✍️✍️

12/01/2024

Shariar Kano ta yau, ba ta Kano bace kawai. Ba ta AKY ko Gawuna bace. Ta kowa da kowa ce. Tana da alaka da makomar siyaya da ci gaban ta a Nigeria. Tana da alaka da dorewa ko zubewar mutuncin kotunan mu.

Address

Karaye Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade Abubakar Bello Karaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share