Yaron Mallam

Yaron Mallam Wannan Page na kawo muku Karatuttuka Addinin Musulunci Daga Manyan Malaman kasar nan da Duniya baki daya.

08/01/2026

Naci Albarkacin Annabi Muhammad SAW.
Ayi following dina ayi sharing
Nagode

08/01/2026

Addu’a ba wai dole sai ka ga amsa nan take ba.
Wani lokaci ana ajiye ta ne domin mafi alheri.
Ka ci gaba da roƙo.
Allah yana jin ka.

Mutane na iya manta alherinka.❤️Amma Allah ba Ya mantawa.Duk abin da ka yi domin Shi,ko da babu wanda ya gani, an rubuta...
08/01/2026

Mutane na iya manta alherinka.❤️
Amma Allah ba Ya mantawa.
Duk abin da ka yi domin Shi,
ko da babu wanda ya gani, an rubuta shi.

06/01/2026

Karka bari a wannan Rayuwar kaci amanar Dan uwan ka

06/01/2026

Wasu mutane suna tunanin addini wahala ne.Amma gaskiya addini rahama ne.Idan ka fadi yau, ka tashi gobe.Idan ka yi kusku...
06/01/2026

Wasu mutane suna tunanin addini wahala ne.

Amma gaskiya addini rahama ne.

Idan ka fadi yau, ka tashi gobe.
Idan ka yi kuskure, ka nemi gafara.
Allah yana son mai dawowa gare Shi,
ba wanda bai taɓa kuskure ba.

👉 Kai fa, me kake yi idan ka ji imaninka ya yi rauni?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaron Mallam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share