24/08/2025
WADANDA SUKE SHA'AWAR BINCIKE
Idan kana so ka zama kwararren jami'in tsaro mai bincike irin na zamani, ko kwararren dan jarida mai bincike, ko kana sha'awar zama dan gwagwarmaya, to kayi kokarin neman ilimi mai zurfi a kan wadannan abubuwa da zan lissafa a kasa guda 12
๐
(1) Investigative and Forensic Toolbar
(2) Digital or Cyber Forensic
(3) Threat Identification
(4) Extracting and processing communication and location data from sim cards
(5) Call Data Records (CDR) Analysis
(6) International Mobile Subscriber Identity (IMSI) Catcher Devices
(7) Global Positioning System (GPS) Devices
(8) Satellite Phones
(9) Forensic Hotlist
(10) Operational data skills
(11) Cyber Crimes, tools and techniques
(12) Ethical Hacking
Wadannan abubuwa guda 12 idan ka nemi ilimi a kansu, kuma ka kware, Wallahi ko nahiyar turai kaje sai kayi fice a harkan bincike da bin diddigin masu aikata miyagun laifuka musamman ta yanar gizo
Wasu daga cikinsu zaka samu training a kansu a kyauta, wasu kuma sai ka biya kudi kafin a koya maka su baka certificate
Allah Ya taimaka