
13/09/2025
Hmmmm! da OSwap nake amfani koyaushe wajen yin DCA na WXT.
A OSwap zaka iya siyen USDT daya biyu uku kana turawa zuwa WEEX duk sanda ka sami dama domin kara yawan WXT dinka.
Bayan USDT zaka iya siyen SOL da BNB duka a OSwap.
Shin har yanzu baka da ita? Duba comment section | Gonar Bitcoin